09/09/2023
Assalamualaikum Warahmatullahi Ta'ala wabarakatuhu.
Amadadin Daukacin Al'ummar wannan Unguwa ta Unguwar Gabas Bachaka dake Qaramar Hukumar Jibia insha Allahu zamu cigaba da kawo maku Sahihan labarai da qorafe Qoqarafe na Al'ummar Jibia dama kewaye gaba daya.
Muna yima Allah Godiya matuqar gaske daya bamu ikon dawowa wannan aiki.
Fatan Alkhairi.