DYC Hausa

DYC Hausa An Bude Shafin DYC Hausa Facebook Ne Ranar 21, Ga Watan 7, Shekara Ta 2023.

DUTSEN-KURA'S PLANTS👎⛲
21/07/2024

DUTSEN-KURA'S PLANTS👎⛲

Ganduje ya karbi jiga-jigan jam'iyyar NNPP da s**a koma APCShugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya karb...
01/11/2023

Ganduje ya karbi jiga-jigan jam'iyyar NNPP da s**a koma APC

Shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya karbi bakuncin jiga-jigan jam'iyyar NNPP da s**a sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.

Daga cikin wadanda s**a koma APC din akwai tsohon shugaban jam'iyyar NNPP na kasa Prof Rufa'i Ahmad Alkali da Sanata Sulaiman Hunkuyi wanda ya yi takarar Gwamna a jihar Kaduna a zaben 2023 a jam'iyyar NNPP.

Engr Rabi'u Musa Kwankwaso, tsohon Gwamnan Kano dai ne jagoran jam'iyyar NNPP a Nijeriya.

Addu'ar Mutanan Garin Dutsen-kura Ta Karbu, 🙏 🌃Dama (Malamai) Sun Fada Cewa Dukkan Suciyar Data Cigaba Da Rokon Allah Ak...
15/10/2023

Addu'ar Mutanan Garin Dutsen-kura Ta Karbu, 🙏 🌃

Dama (Malamai) Sun Fada Cewa Dukkan Suciyar Data Cigaba Da Rokon Allah Akan Wani Kudiri Na (Alkhairi)
Kuma Ta Jajirce Bata Karaya Bah, Akwana Atashi Wataran Sae Taga Sak**akon Addu'ar Ta.

Alhamdulilla!!

Gwamna Abba Gida Gida na jihar Kano ya amince da biyan makudan kudade ga daliban Jami'o'i.Daliban sun kunshi wadanda ke ...
09/10/2023

Gwamna Abba Gida Gida na jihar Kano ya amince da biyan makudan kudade ga daliban Jami'o'i.

Daliban sun kunshi wadanda ke Jami'o'in Bells da Al-Qalam da kuma Igbenidion.

Ya ce ya yi hakan ne don taimaka musu samun shaidar kammala karatu ganin yadda gwamnatin baya ta yi watsi da su.

Duba cikakken labarin a sashen sharhi.

Photo: /X

Jami'ar Jihar Chicago, CSU, ta amsa tambayoyin Atiku Abubakar kan karatun Bola Tinubu. Jami'in CSU ya nuna cewa ba su da...
06/10/2023

Jami'ar Jihar Chicago, CSU, ta amsa tambayoyin Atiku Abubakar kan karatun Bola Tinubu.

Jami'in CSU ya nuna cewa ba su da masaniya kan satifiket din da Tinubu ya kai wa INEC yayin shiga takara.

Hoto: / X

Rundunar yan sandan jihar Kano ta k**a wani gagarumin barawo da ya addabi kasuwar waya ta Farm Center a jihar.Sun ce sun...
26/09/2023

Rundunar yan sandan jihar Kano ta k**a wani gagarumin barawo da ya addabi kasuwar waya ta Farm Center a jihar.

Sun ce sun samu barawon da wasu wayoyin sata guda 106 da wasu kwamfuyutocin tafi da gidanka (Laptop.).

Gwamnatin Tinubu ta dawo da tallafin man fetur a kaikai ce - Daily TrustDuk da ayyana janye tallafin man fetur,a watan A...
21/09/2023

Gwamnatin Tinubu ta dawo da tallafin man fetur a kaikai ce - Daily Trust

Duk da ayyana janye tallafin man fetur,
a watan Agusta gwamnatin Tinubu ta kashe Naira Biliyan 169.4 domin ganin farashin litar fetur bai wuce Naira 620 a gidajen mai ba. Jaridar Daily Trust ta ce bincikenta ne ya nuna mata haka.

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu zai yi wa 'yan kasa jawabi da yammacin yau Litinin din nan da misalin karfe 7 na yam...
31/07/2023

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu zai yi wa 'yan kasa jawabi da yammacin yau Litinin din nan da misalin karfe 7 na yamma k**ar yadda sanarwar da mai magana da yawunta Dele Alake ta sanar.

Me kuke fatar ji daga shugaban kasa?

Hotunan; ɗaliban G D S S Dutsen-kura Inda suke bikin cika shekara 3 da kammala karatun su na secondry.Waɗannan yayeyyun ...
27/07/2023

Hotunan; ɗaliban G D S S Dutsen-kura
Inda suke bikin cika shekara 3 da kammala karatun su na secondry.

Waɗannan yayeyyun dalibai sun shahara domin tun lokacin da s**ai bin kammala karatun su na secondry a shekarar 2020y s**a fara hada gagarumin bibi duk shekara
wanda hakan yana kara dankon zumunci a tsakanin su hadi da tattauna abubuwa masu mahimmanci waɗanda zasu amfani rayuwar su data al'ummar su,

Malamsu sun shede su wurin tarbiya da jajircewa akan karatun su
har suna dora kyaky'kyawan yaƙini akan su
ana cewa watarana sai sun zama abin alfaharin makarantar su,
Allah ya tabbatar da wannan buri na su kana ya shi musu albarka tare da shauran dalibai bakidaya.

©DYC Hausa
https://www.facebook.com/profile.php?id=100095263860954

An sallami Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu daga asibiti a ranar Litinin din nan bayan tiyatar da aka yi mas...
24/07/2023

An sallami Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu daga asibiti a ranar Litinin din nan bayan tiyatar da aka yi masa a zuciyarsa.

Shugaban mai shekaru 73 ya bar asibitin Sheba da ke kusa da Tel Aviv, in ji mai magana da yawun gwamnaty,

Likitan ya tabbatar da samun lafiyar sa sannan ya kafa masa dokoki wadanda zae r***a bi har ya karasa warkewa.

Karin bayani
https://www.facebook.com/profile.php?id=100095263860954

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DYC Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share