Katsina State Quranic Recitation Competition.

Katsina State Quranic Recitation Competition. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina State Quranic Recitation Competition., Katsina.

Wannan group mun bude shi ne domin kawo maku dukkan wasu musabukoki dake gudana a fadin jahar katsina da ma wasu jahohin domin muyi musharaka daku wajen samun alkairin QUR'ANI mai girma

11/10/2026

KAI-TSAYE RABON TALLAFIN KAYAN KARATU GA MARAYU 100

KARO NA HUDU 4

Ƙarƙashin Kwamitin Marayu na JIBWIS Ung. Ibrahim Funtua

Wanda ke gudana yanzu haka a dakin taro na
GOVERNMENT DAY Zaria Road Funtua

Nasiru Sulaiman Funtua
JIBWIS Social media Funtua

09/10/2026

KAI-TSAYE
TARON BUDE MASALLACIN JUMA'A JIBWIS BABBAR KASUWAR FUNTUA

Wanda
Alh. AbdulHafz Garba Lado ya sake ginawa tare da fadakarwa

Malami Mai gabatar da Khuduba
Sheik Aminu Ibrahim Daurawa
Kwamandan HIZBA na jahar Kano

Nasiru Sulaiman Funtua
JIBWIS Social media Funtua

08/10/2026

KAI-TSAYE WA'AZIN MAZA

Daga Masallacin
Juma'a JIBWIS Zaria Road Funtua

Munasabar Bude Masallacin Juma'a JIBWIS na Babbar Kasuwar Funtua da Za'ayi gobe Juma'a in sha Allah.

Malami Mai Gabatarwa
Sheik Aminu Usman Abu Ammar
Tsohon Babban komandan HISBA na jahar Katsina

Nasiru Sulaiman Funtua
JIBWIS Social media Funtua

08/10/2026

KAI-TSAYE WA'AZIN MATA

Daga Masallacin
Juma'a JIBWIS Zaria Road Funtua

Munasabar Bude Masallacin Juma'a JIBWIS na Babbar Kasuwar Funtua da Za'ayi gobe Juma'a in sha Allah.

Malami Mai Gabatarwa
Sheik Aminu Usman Abu Ammar
Tsohon Babban komandan HISBA na jahar Katsina

Nasiru Sulaiman Funtua
JIBWIS Social media Funtua

04/10/2026

KAI-TSAYE Walimar yaye yara yan shekara 3 da s**a haddace hizb Daya.

Daga Makarantar Madinatul Qur'an school for Qur'anic Memorisation and Islamic Studies Funtua.

Ƙarƙashin Jagorancin
Mal. Abubakar Sani

✍️
Imam Malik bin Nasir
Adam

04/10/2026

KAI-TSAYE
Daga Sheikh Aminu Liman Hall
Da ke Babban Masallacin Juma'a na JIBWIS Zaria Road Funtua.

Inda ake gabatar da Walimar taya murnar kammala Degree a tsangayar Islamic Studies
Daga Makarantar ABDULLAHI AMINCI COLLEGE OF ADVANCED STUDIES FUNTUA AFFILIATED WITH THE FEDERAL UNIVERSITY DUTSEN-MA.

Class 2026

02/10/2026

KAI-TSAYE KHUDUBAR JUMA'A
Daga Masallacin Juma'a JIBWIS UNG.DAHIRU

Tare da
Imam Ibrahim Muazzam Ibrahim Funtua

Nasiru Sulaiman Funtua
JIBWIS Social media Funtua

01/10/2026

KAI-TSAYE DAGA GIDAN WASAN YARA NA LABARAN KAURA FUNTUA

Tare da yara yan shekara 3 da s**a haddace hizb Daya 1 daga Makarantar (Madinatul Qur'an school for qur'anic memorisation and islamic studies funtua) Layin Bala Abdullahi Funtua.

Allah ya sanya masu Albarka.

27/09/2026

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina State Quranic Recitation Competition. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share