Al-huda Foundation.

Al-huda Foundation. For preaching and progating the knowledge of Ahlulbait(As).

الحمد لله الذي جعلنا من المتمسكين بولاية أمير المؤمنين علي بن أبي طالب عليهما السلام.اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرج...
04/06/2026

الحمد لله الذي جعلنا من المتمسكين بولاية أمير المؤمنين علي بن أبي طالب عليهما السلام.

اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

01/06/2026

15 ZULHIJJAH HAIFUWAR IMAM ALI ALHADI ANNAQEE (AS)

 !  !!  !!!Assalamu Alaikum Warahmatullah WabarakatuhuAlhuda Foundation For Preaching and Propagating The Knowledge of A...
31/05/2026

! !! !!!

Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu

Alhuda Foundation For Preaching and Propagating The Knowledge of Ahlul-Baiti (AS)

مؤسسة الهدى للتبليغ ونشر معارف أهل البيت عليهم السلام

Gaisuwar Musulunci tare da Fatan kun yi Sallah Lafiya.
Wannan Gidauniya ta Ɗalibai,me suna a Sama na Farin Cikin Sanar da Membobin ta,da ma Sauran Ɗaliban Hauza,na Harka Islamiyya Ƙarƙashin Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H), cewa ta fara Shirin Gudanar da Mu'utamar na Kwana 2,da ta Saba Shiryawa a kowace Shekara,duk Ƙarshen Shekarar Karatu ga Ɗalibai.
Domin Kwaffafa Tunani da kuma Wayar da kan Ɗalibai,ga me da yadda za su bada Gudunmawa ga Al'ummar mu,a Makarantu da ma Da'irori,ta Hanyar Tabligi/Ziyarori/Daurori,da sauran Hanyar isar da Saƙo.

Wuri/Gari:
Rana/Lokaci:
za su nan gaba kaɗan,insha Allahu

Alhuda Foundation
31-05-2026M
14-12-1447H

22/05/2026

SALAWAT

اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

18/05/2026

ALLAH KA BA MU ALBARKACIN IMAM ALI AS DA SAYYIDA ZAHRA SA

17/05/2026

29 ga Watan Zulqa'ada Shahadar Imam Muhammad Jawad AS
السلام عليك يا جواد الأئمة محمد بن علي الجواد

Ranar Dahwul Ard (Shimfida Kasa)(25 ga watan Dhul-Qa‘adah)Wata rana ce mai girma wadda rahamar Allah ke saukowa a cikint...
11/05/2026

Ranar Dahwul Ard (Shimfida Kasa)
(25 ga watan Dhul-Qa‘adah)
Wata rana ce mai girma wadda rahamar Allah ke saukowa a cikinta, kuma ibada tana da muhimmanci sosai a cikinta. Ana son a aikata wasu ayyuka na musamman a wannan rana, kamar haka:
Ayyukan Ranar Dahwul Arḍ:
1. Azumi:
Wannan rana tana daga cikin ranaku hudu na musamman da aka kebe don azumi a cikin shekara. An ruwaito cewa azuminta yana da ladan daidai da azumin shekaru saba’in, kuma ƙaddara ne na zunuban shekaru saba’in.
2. Wanka (الغسل):
Ana so mutum ya yi wanka a wannan rana.
3. Sallah:
Akwai sallah raka’a biyu da ake yi a lokacin Duha (kimanin karfe 8–9 na safe). A kowace raka’a ana karanta:
Suratul fatiha sau daya
Suratush-Shams sau biyar
Bayan sallama sai a karanta:
“لا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم”
Sannan a karanta wannan addu’a:
“يا مُقِيلَ العَثَراتِ أَقَلْنِي عَثرتي، يا مُجيب الدعواتِ أجب دعوتي، يا سامع الاصواتِ اسْمَعْ صَوْتِي وَارْحَمْنِي وَتَجاوَزْ عَنْ سَيِّئَاتِي وَمَا عِنْدِي يا ذا الجلال والاكرام”.
4. Addu’a:
Ana karanta addu’ar da aka ruwaito wace tafara da:
“ اللَّهُمَّ دَاحِيَّ الكَعْبَةِ وَفَالِقَ الْحَبَّةِ... ”
5. Ibada:
Ana so a raya wannan rana da darenta da ibada,da ambaton Allah,da neman gafara.

08/05/2026

اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD

دعاء كميل بن زياداللّهُمَّ اغْفِرْ لِيَ الذُّنُوبَ الَّتِي تُنْزِلُ النِّقَمَ.اللّهُمَّ اغْفِرْ لِيَ الذُّنُوبَ الَّتِي ...
07/05/2026

دعاء كميل بن زياد
اللّهُمَّ اغْفِرْ لِيَ الذُّنُوبَ الَّتِي تُنْزِلُ النِّقَمَ.
اللّهُمَّ اغْفِرْ لِيَ الذُّنُوبَ الَّتِي تُغَيِّرُ النِّعَمَ،
اللّهُمَّ اغْفِرْ لِيَ الذُّنُوبَ الَّتِي تَحْبِسُ الدُّعاءَ.
اللّهُمَّ اغْفِرْ لِيَ الّذنُوبَ الّتي تُنْزِلُ البَلَاء.
اللّهُمَّ اغْفِرْ لِي كُلَّ ذَنْبٍ أذْنَبْتُهُ،
وَكُلَّ خَطِيئَةٍ أَخْطَأْتُها...

https://www.facebook.com/AlhudafoundationNigeria

01/05/2026

Mafificiyar Ibada a Dare da kuma Yinin Ranar Juma'a

اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

Address

Zaria Road, Futua Local Government
Katsina

Telephone

+2348066272650

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-huda Foundation. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share