Sulaiman Musa Yar'adua Foundation

Sulaiman Musa Yar'adua Foundation Charity Foundation

09/10/2022

CC:
1.Hon.Yakubu Lado Dan marke
2.Hon.Surajo Aminu makera
3.Hon. Aminu Ahmad Chindo
4.Hon Dan kado
5.BOT Mustapha musa Yaradua
6.PDP Chairman mai girma Majigiri.

Dr. Sulaiman Musa Yaradua, DG ATIKU/LADO CAMPAIGN VILLA. Shine jagoran kungiya mai mambobi a dukkanin shiyyoyin da ke Jahar Katsina. Wato ita duniya ko muna da kyau mu kara da wanka zama bana mu bane. Kungiyar Atiku/Lado ta shirya tsab a koda yaushe Commitocinta dare da rana cikin aiki suke.Dr. ya tabbata gwarzo kuma masoyin alummar jahar Katsina, a koda yaushe kokarinsa shine yaga yaya za ai jamiyyar PDP tayi nasara sama da kasa.

Moreover,Kungiyar Atiku/Lado Campaign Villa, na kara jinjina a gareku akan kokarin da kukeyi hakan ne ma yasa take kira da mu kara motsawa motsi na musamman bada wasa ba. "INTANSURULLAHA YANSURIKUM" kamar yadda Sunnar Allah ke wanzuwa bayan kasa.Mukara zabura domin 'politics is just a matter of social war and social struggle. Duk da Karfin zaki hakan bai hana shi tashi zuwa nema ba, inside a Jungle!

A karshe Kungiya na mamu fatan nasara a zabuka masu zuwa. APC sai mun bata wuta ba shakka!

Powered by:
Leba L Ashir
Media and Publicity Sec. ALCV

Address

Katsina

Telephone

+2348034175837

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Musa Yar'adua Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sulaiman Musa Yar'adua Foundation:

Share