Dawakin Kudu Local Govt Social Media Forum

Dawakin Kudu Local Govt Social Media Forum For enlightment and Development of our Local Government
Admin:-
Bala Uba Gurjiya,

Adamu Kabiru Yargaya

16/04/2026



Assalamu Alaikum

Kamar yadda muka yi ta'aziyya a Baya ta rasuwar Wakilci na Dawakin Kudu Da Warawa a zauren Majalisar Wakilai ta NAJERIYA,YANZU ma Muna kara masa Addu'a ALLAH ya gafarta masa,yasa ya HUTA,ya kyauta makwanci.

Bayan haka,NI Adamu Kabiru Yargaya A matsayina na masoyi ga OGA ,Ina Amfani da wannan damar cikin Girmamawa domin yin kira a gareshi da ya fito Takarar Cikin wanann gurbi,Idan INEC ta bada Dama, saboda da cancantarsa da gogewarsa a wannan Waje muke FATAN yazo ya Dora Wakilcinmu Daga WAJEN da ya TSAYA.

A karshe,Muna fatan ya amince da WANANN KIRA,Akasin haka ZAMU Dauki MATAKI na tursasa masa ya fito.

ALLAH YA TAIMAKI HMBD YA BASHI NASARA CIKIN ABUBUWAN DA YA SANYA A GABA.

RUBUTAWA:-
MATAIMAKIN SHUGABAN APC MEDIA CONTACT COMMITTEE DAWAKIN KUDU
Adamu Kabiru Yargaya

06/04/2026

ALLAH KA DAWO MANA DA MAI RUWA A WAKILCIN DAWAKIN KUDU DA WARAWA

✍️ADAMU KABIRU YARGAYA

13/02/2026

Address

Zariya Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dawakin Kudu Local Govt Social Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share