Kannywood svc

Kannywood svc kannywood svc don nisha Dantarwa fadakarwa wa'azantarwa .

Innalillahi wa'inna ilaihin rajuun 😢Bayanan Gaskiya Gameda Rashin Lafiyar Jaruma Zee Diamond Talatuwa, " Maman Bintalo "...
30/12/2025

Innalillahi wa'inna ilaihin rajuun
😢
Bayanan Gaskiya Gameda Rashin Lafiyar Jaruma Zee Diamond Talatuwa, " Maman Bintalo " A Shirin Labarina

Zainab tana fama da matsalar jijiyoyin jiki inda s**a toshe hanyoyin gudanuwar jiní a dalilin tanada "Tiny Blood Vessels" ko ruwan jiki " Drip" sai da wahala suke shiga jikinta, wanda hakan ya samo asali ne ta hanyar gadon abun " Inherit " tareda " Allergy" a gareta

Likitan ya tabbatar min da cewa, jinínta ya daskare " Thick Blood " wanda hakan yana iya haifar mata da matsalar zuciya " Heart Failure " da matsalar koda " Kidney"

Zuwa yanzu likitocin sun tabbatar sai an fitarda ita kasar waje inda za'a iya maganin wannan matsalar, inda zuwa yanzu ake neman a kalla kudi naira miliyan 25,000,000 domin gudanarda wannan aikin

A halin yanzu, 'yan uwanta sun hada kimanin naira miliyan 18,000,000 inda ake neman cikon naira miliyan 7,000,000 domin fita da ita, wanda likitan ya kara shaida mana wannan aikin ayi kokari ayi shi kafin nan da wata biyu idan ba haka ba saidai abar wa Allah ikonsa

Ga wanda zai iya taimaka wa da taro ko sisi ga lambar account na ita Zainab din

Abdullahi Zainab
0.6.2.9.5.0.6.4.8.1
GT Bank

Ga kuma lambar waya domin karin bayani 08144153244

Dun Allah ku taimaka mata da ( sharing) domin a céto rayuwar wannan boyar Allah

Note: Wannan account number itace kadai za'a iya tura mata tallafin domin gujewa 'yañ damfara

Allah ya bata lafiya 🙏

30/12/2025
Rarara Da Aisha Humairah sun bawa Zee Diamond tallafin Miliyan daya 1M
30/12/2025

Rarara Da Aisha Humairah sun bawa Zee Diamond tallafin Miliyan daya 1M

30/12/2025
30/12/2025
21/12/2025
04/12/2025
04/12/2025

In Allah ya baka lafiya ka gode masa.

29/11/2025

Shekara biyar data wuce. Customer ya kirani domin in hada masa wasu kaya na hada nakuma Nuna masa aka gama komai na tura masasu har naija.

Amma daya Karba sai yace wai ya lissafa basu cikaba nace masa ai kuwa dai dai na saka kuma na Nuna maka nace amma dakayimasa hoto kafin ka bude da sai inga ko budewa akayi amma ai na Nuna maka hotonsu bayan na rufe saika duba kafinka bude a haka yake.

Shin kun taba samun wannan matsalar.

22/11/2025

Kannywood gidanmu na gado

22/11/2025

Wane hausa series NE yake nishadantar dakai.

Address

Kano

Telephone

+2348169486826

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood svc posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share