15/07/2025
Assalamu'alaikum warahmatullah
Shi Dai Buhari tasa taqare Allah ya gafarta masa.
Ɗan tsokacina kan rasuwar wannan bawan Allah bai wuce abu uku ba:
Nafako; Ta a dar sanya BAƘAƘEN KAYA in anyi rasuwa dan nuna alhini, Wadda wasu daga cikin 'Yan bokon mu da masu iƙrarin wayewa da wasu da ake kira "celebrities" s**a aro s**a yaɗa mana. Wanda 99% ɗinsu da kuna da tarihin su da basu zame muku ibin koyi ba. Madubin mu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ya ce "Duk Wanda yai koyi da wasu mutane yana tare da su". Allah Kiya yemu tarayya da aljihun baya.
Na biyu: Masu murnar mutuwar sa susani sunyi aikin banza dan ɗinkakkiyar Riga ce ta wajibi wacce Suma Sai sun Saka tabbas. "Wai na Ruwa bai zagin Kada". Ka iya cewa Gara su sunci anan...., Allah ya sa camma an dace. Kaifa "ƙutu yauman" anan kasha ɓaƙin talauci gashi acan baka da tabbas. Dan wasun mu na wa Allah shish shigi, kalaman su na iya war ware Imani. Duk Wanda ya riski Allah ba Imani kuwaaaaaaaaa toh a tambayi Malamai Koda kuwa masu "StarComes" fatawar ɗaya ce. Don haka mu kiyayi Harshan mu.
3. Na ƙarshe: izina ga masu hankali cikin masu madafan Iko. Gahalin da fa mafi suyuwar mutum ƙasar nan daga cikin Ku ya tsinci kansa. "Gani ga wane"....., Allah ya sa mudace da kyakyawan ƙarshe.