19/05/2026
À l’occasion de l’Aïd Al-Adha (Tabaski), l’Association des Haoussa du Canada a le plaisir de vous inviter à son BBQ interculturel afin de célébrer cette belle fête dans la joie, le partage et la fraternité.
Venez passer un agréable moment en famille et entre amis autour d’un bon repas et d’une ambiance conviviale 🍖
A lokacin bikin Babbar Sallah (Tabaski), Masarautar Hausawan Canada na farin cikin gayyatarku zuwa BBQ interculturel domin murnar wannan rana mai albarka cikin farin ciki da zumunci.
Ku zo tare da iyalai da abokai domin mu more tare cikin yanayi mai dadi da annashuwa 🍖