Fagge youth voice association

Fagge youth voice association Samar da Tsari Ingantacce wa Rayuwar Matasa

:
a- Samar da tsari ingantacce wa rayuwar matasan mu

b- Tabbatar da hadin kai wa matasan mu yadda za'a gudu tare a tsira tare ( Babu banbancin siyasa ko Addini )

c- Taimakawa wajen Samar da tsaro a unguwannin mu

d- Guiding & Counselling wa matasan mu da yara na k'ananan makarantun mu

e- Wayarwa da matasa kai akan harkar shaye-shaye da daba

f- shigewa gaba wa matasan mu

wajen harkokin karatunsu, neman aiki da sana'o'in hannu

g- Tallafawa marayu da marassa karfi

h- Wayarwa da matasa kai akan harkar rayuwarsu ta Yau m da kullum

i- Samar da tsari ingantacce wa unguwannin mu

j- Samar da yanayi mai kyau wa makarantun Allan mu

Address

KURNA KWACHIRI LAYIN 'YAN DOMA MOTORS FAGGE LGA
Kano

Telephone

+2348092736193

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagge youth voice association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share