DM POST

DM POST New Media Broadcast And Podcast. Untold story

Tsawon lokaci na mulkin gwamnatin Najeriya ta yanzu, wadanne ayyuka ne ko tsare daga cikin wadanda ta samar s**a amfanar...
09/11/2025

Tsawon lokaci na mulkin gwamnatin Najeriya ta yanzu, wadanne ayyuka ne ko tsare daga cikin wadanda ta samar s**a amfanar al'uma?

09/11/2025

Assalamu alaikum mun dawo Aiki Insha Allah zamu dinga kawo muku Labaria da Rahotanni

Yadda fitaccen dan jaridar nan Yakubu Musa Fagge ya miƙa ƙorafi ga majalisar shura ta Kano kan zargin batanci ga ma’aiki...
30/10/2025

Yadda fitaccen dan jaridar nan Yakubu Musa Fagge ya miƙa ƙorafi ga majalisar shura ta Kano kan zargin batanci ga ma’aiki da Malam Nazifi Al-ƙarmawiy ya yi.

Haka kuma yamika korafi kan Dan siyasar nan hadimin Gwamnanan Kano Alhajiji Nagoda kan zage malamai a Kano.

27/10/2025

Mushakata a DM POST

Akwai shirin nishadi da zamu kawo muku  Daga nan DM POST
27/10/2025

Akwai shirin nishadi da zamu kawo muku Daga nan DM POST

Akwai labari da Rahotoni na musamman. Tundaga siyasa da abubbuwan da s**a shafi aluma na yau da kullum zamu cigaba da Ka...
27/10/2025

Akwai labari da Rahotoni na musamman. Tundaga siyasa da abubbuwan da s**a shafi aluma na yau da kullum zamu cigaba da Kawo su ba kakkautawa. Daga nan DM POST.

Ina Yan kasu, Yan siyasa da Al umar Gari da suke San habbaka harkokin ko sannarwa Don Duniya tasan Da kasuwancin, Taro k...
27/10/2025

Ina Yan kasu, Yan siyasa da Al umar Gari da suke San habbaka harkokin ko sannarwa Don Duniya tasan Da kasuwancin, Taro ko bukukuwa Akwai shiri da zai dinga zuwar muku Kai tsaye Daga nan DM POST

13/10/2025

Korafi Aluma kan Rushe Makarantu A Kano.

Alummar kananan hukumomin nasarawa da fagge. Musannaman alummar dake unguwannin gwagwarwa, Gama Da Kaura Goje harda Gawu...
13/10/2025

Alummar kananan hukumomin nasarawa da fagge. Musannaman alummar dake unguwannin gwagwarwa, Gama Da Kaura Goje harda Gawuna. Sun koka dangane da rushe makarantun sakandiren ta Maikwatashi dama primary dake jiki wato zawayi.

Biyo bayan kiraye kiraye da wasu sukeyi nacewa wannan makaranta ta mai kwatashi tana fama da matsalar tsaro, Gwamnati dai ta tashi makarantar ta maidata wani waje na daban.

Itakuma kuma primary ana zargin an hadata da wata primary dake kusa da inda aka yanka wannan makarantu zuwa fulotai.

Aluma sun kuka inda s**ace makarantun dai uku ne primary zawayi da maikwatashi ta mata da maikwatashi ta maza. To ina makomar primary da take tare karamar secondary a cikinta ,da kuma makarantar maza ta mai kwatashi, tunda ta matan an samar musu da sabon waje da zaa gina musu tasu.

Babban koken da mtasan wannan yanki da suke amfani da filayan wannan makarantu wajan motsa jiki da wassani. musamman matasan damuka iske a wannan makarantu daya zama fili a yanzu, sunyi carko carko babu wajan buga kwallon da s**a saba kuma suke dauka sannan ga kadan daga cikin koken nasu.

Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta ce wannan mataki ya sanya jihar Kano cikin jerin jihohin da ke samun bunkasar tattalin ...
07/10/2025

Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta ce wannan mataki ya sanya jihar Kano cikin jerin jihohin da ke samun bunkasar tattalin arziki a Najeriya cikin gaggawa.

Jihar Kano ta rubanya kudin shiga da take samu na haraji a 2024.

Mataimakinsa Kashim Shettima  ya sanar da umarnin rage kudin aikin hajjin bana yayin wani taro da ya yi da shugabanni da...
06/10/2025

Mataimakinsa Kashim Shettima ya sanar da umarnin rage kudin aikin hajjin bana yayin wani taro da ya yi da shugabanni da mambobin hukumar aikin Hajji ta NAHCON a fadar shugaban Kasa da ke Abuja a ranar Litinin kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Umarnin na shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a rage farashin kudin aikin Hajjin cikin kwana biyu.

Majalisar wakilai ta najiriya ta aiyan niyar ta wajan tabbatar da gyaran  dokar zabe. Wanna ya fito ta bakin Kakakin maj...
03/10/2025

Majalisar wakilai ta najiriya ta aiyan niyar ta wajan tabbatar da gyaran dokar zabe. Wanna ya fito ta bakin Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya ce majalisar ta tarayya tana kan aikin tabbatar da gyara kan dokar zaɓe ta 2022 domin samar da sahihanci da gaskiya a zaɓuɓɓukan kasar a nan gaba.

Address

Airport Road Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DM POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share