Al-Afaf Humanitarian Foundation

Al-Afaf Humanitarian Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Afaf Humanitarian Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Kano.

06/03/2026

AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION

Manzon Allah sallallahualaihi wa sallama ya ce: "Kowanne mutum yana ƙarƙashin inuwar sadakarshi ne (ranar Alƙiyama) har a yi hukunci tsakanin bayi".
Imamu Ahmad, Ibnu Khuzaima da Ibnu Hibban s**a rawaito.

Burinmu a wannan wata na shuka alkhairi shi ne, gidauniyar Al-afaf ta ciyar da gidaje 500, muna bisa hanya in sha Allah. Da taimakonku ne za mu cimma wannan nasara cikin ikon Allah.

Za ku iya sanya tallafinku a asusun bankinmu kamar haka:

• Bank: Zenith Bank
• Name: Al-afaf Humanitarian Foundation
• Account Number: 1310719637

Domin ƙarin bayani:
07016967139

26/03/2025

*AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION*

SHIRIN RABON RUWA 2025 (6)

A ranakun 23 da 24 ga watan Ramadhan 1446A.H = 23 & 24 March 2025ne aka sake gabatar da rabon ruwa tanka uku da wata baiwar Allah Hajiya Zainab ta ɗauki nauyin hakan a ɓangarori daban-daban a unguwar Gama, Allah Ya saka mata da alkhairi Ya yaye mata lalurar da take damunta amin.

Ga duk wanda yake da niyyar bayar da gudunmawa a kan ayyukan alkhairi da wannan gidauniya ke yi, zai iya tura tallafinsa ta asusun banki kamar haka:

Banki: Zenith Bank
Sunan Asusun: Al-Afaf Humanitarian Foundation
Lambar Asusun: 1310719637

Ko a tuntube mu ta kafar WhatsApp a wannan lamba: 07016967139

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

22/03/2025

*AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION*

SHIRIN RABON RUWA 2025 (5)

A ranakun 16 da 17 ga watan Ramadhan 1446A.H ne aka sake gabatar da rabon ruwa tanka biyu, in da wata baiwar Allah ta ɗauki nauyin hakan a unguwannin Jakara da Birget, Allah Ya saka mata da alkhairi Ya biya mata bukatunta na alkhairi amin.

Ga duk wanda yake da niyyar bayar da gudunmawa a kan ayyukan alkhairi da wannan gidauniya ke yi, zai iya tura tallafinsa ta asusun banki kamar haka:

Banki: Zenith Bank
Sunan Asusun: Al-Afaf Humanitarian Foundation
Lambar Asusun: 1310719637

Ko a tuntube mu ta kafar WhatsApp a wannan lamba: 07016967139

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

21/03/2025

*AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION*

SHIRIN RABON RUWA 2025 (4)

A ranakun 13 da 14 ga watan Ramadhan 1446A.H ne aka sake gabatar da rabon ruwa tanka biyu, in da wata baiwar Allah ta ɗauki nauyin hakan a unguwannin Mandawari da Marmara, Allah Ya saka mata da alkhairi Ya shayar da ita ruwan Alkausara amin.

Ga duk wanda yake da niyyar bayar da gudunmawa a kan ayyukan alkhairi da wannan gidauniya ke yi, zai iya tura tallafinsa ta asusun banki kamar haka:

Banki: Zenith Bank
Sunan Asusun: Al-Afaf Humanitarian Foundation
Lambar Asusun: 1310719637

Ko a tuntube mu ta kafar WhatsApp a wannan lamba: 07016967139

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

18/03/2025

*AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION*

SHIRIN RABON RUWA 2025 (3)

A ranar 8 ga watan Ramadhan 1446A.H an gudanar da wannan shiri mai sanya farinciki a zukatan al'umma da dama, in da wata baiwar Allah ta ɗauki nauyi aka kai tallafin ruwa tanka biyu zuwa unguwar Rimin keɓe.
Allah Ya saka mata da alkhairi Ya ji ƙan iyayenta amin.

Ga duk wanda yake da niyyar bayar da gudunmawa a kan ayyukan alkhairi da wannan gidauniya ke yi, zai iya tura tallafinsa ta asusun banki kamar haka:

Banki: Zenith Bank
Sunan Asusun: Al-Afaf Humanitarian Foundation
Lambar Asusun: 1310719637

Ko a tuntube mu ta kafar WhatsApp a wannan lamba: 07016967139

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

16/03/2025

*AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION*

SHIRIN RABON RUWA 2025 (2)

A ranar 7 ga watan Ramadhan 1446A.H ne aka fara gudanar da wannan shiri mai sanya farinciki a zukatan al'umma da dama, in da wata baiwar Allah ta ɗauki nauyinshi. Allah Ya saka mata da alkhairi Ya ji ƙan iyayenta amin.

Ga duk wanda yake da niyyar bayar da gudunmawa a kan ayyukan alkhairi da wannan gidauniya ke yi, zai iya tura tallafinsa ta asusun banki kamar haka:

Banki: Zenith Bank
Sunan Asusun: Al-Afaf Humanitarian Foundation
Lambar Asusun: 1310719637

Ko a tuntube mu ta kafar WhatsApp a wannan lamba: 07016967139

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

15/03/2025

*AL-AFAF HUMANITARIAN FOUNDATION*

SHIRIN RABON RUWA 2025 (1)

A ranar 6 ga watan Ramadhan 1446A.H ne aka fara gudanar da wannan shiri mai sanya farinciki a zukatan al'umma da dama, in da wata baiwar Allah ta ɗauki nauyinshi. Allah Ya saka mata da alkhairi Ya ji ƙan iyayenta amin.

Ga duk wanda yake da niyyar bayar da gudunmawa a kan ayyukan alkhairi da wannan gidauniya ke yi, zai iya tura tallafinsa ta asusun banki kamar haka:

Banki: Zenith Bank
Sunan Asusun: Al-Afaf Humanitarian Foundation
Lambar Asusun: 1310719637

Ko a tuntube mu ta kafar WhatsApp a wannan lamba: 07016967139

Allah Ya bada ikon taimakawa amin.

13/02/2025

Al-Afaf Humanitarian Foundation

Wannan gidauniya na sanar da 'yan uwa musulmi cewa; ta samu nasarar hannanta kayan da aka tara domin tallafawa mutanen da ibtila'in ambaliyar ruwa ya same su, wanda aka kai garin Gamawa, jahar Bauchi duba da maslaha da yawa a hakan. Tabbas gudummowarku ta faranta rayuka da yawa, muna fatan Allah Ya saka muku da alkhairi Ya biya muku bukatunku na alkhairi amin.

Mun samu kyakkyawan shiri da cikakkiyar gudummowa daga babanmu Sheikh Aliyu Said Gamawa Allah Ya saka mishi da alkhairi Ya ƙara mishi lafiya da imani amin.
Kamar yadda 'yan uwa abokan da'awa da kuma jagororin al'umma daban-daban s**a taimaka a wannan hidima a wannan gari, Allah Ya saka musu da alkhairi baki-ɗaya Ya kuma kawo mana sauƙin yanayin da ake ciki amin.

Domin ba da gudummowarku a wannan gidauniya dan cigaba da ayyukan alkhairi, za ku iya turawa a asusun banki kamar haka:
Account Name: Al-afaf Humanitarian Foundation.
Account: Zenith Bank 1310719637

Allah Ya bada ikon tallafawa amin.

21/10/2024

Alhamdulillahi an yi taro an kammala lafiya.
Allah Yasa albarka amin.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Afaf Humanitarian Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share