Gadan kaya associate media

Gadan kaya associate media Alhamdulilah

Inalilahi wa inna ilahihi rajiun Allah ya yaiwa mahaifiyar mlm Sani rasuwa gidan mirgayi mlm abdulkadir  za ayi janaiza ...
11/03/2024

Inalilahi wa inna ilahihi rajiun Allah ya yaiwa mahaifiyar mlm Sani rasuwa gidan mirgayi mlm abdulkadir za ayi janaiza a layin dambo road karfe 8:00 na safiyar yau

Masu Dauke mutane sun dauki wannan bawan Allah  Aminu Muna addu'a Allah ya bayyana shi yan'uwa kusashi a addu'a Don Alla...
07/03/2024

Masu Dauke mutane sun dauki wannan bawan Allah Aminu Muna addu'a Allah ya bayyana shi yan'uwa kusashi a addu'a Don Allah.

05/03/2024

Slm ina Mai sanar da mutanan unguwar nan ce duk wanda yake da Sha a wa makrtar Mai sukari suna Bada free education daga nursery da primary kyauta har yaro ya gama da kuma islamiyya duk kyauta wani bawan Allah ne ya dauki nuyi duk wanda zai kai yarasa to ya kira wanan number +2348162498889

Innalillahi wa inna ilaihi raju,un Duniya zancen banza Allah yakai rahama kabarinka
10/02/2024

Innalillahi wa inna ilaihi raju,un Duniya zancen banza Allah yakai rahama kabarinka

08/12/2023

TikTok

Inalilahi wainnaelaihi rajieun Allah yayiwa alh muktar tofa rasuwa muna barar aduar ku
26/05/2023

Inalilahi wainnaelaihi rajieun Allah yayiwa alh muktar tofa rasuwa muna barar aduar ku

16/05/2023

Inalilahi wainnaelaihi rajieun abunda muka tashi da shi a layin damatsiri kishiyar uwar ta ce tayi mata haka

Innalillahi wa.inna ilaihi rajuun allah yayiwa nafiu na allah rasuwa zaai jana izarsa damisalin karfe takwas nasafiyanna...
06/05/2023

Innalillahi wa.inna ilaihi rajuun allah yayiwa nafiu na allah rasuwa zaai jana izarsa damisalin karfe takwas nasafiyannan akofar gidansa allah yajikanshi yasa aljanna makoma

Innalillahi waina ilaihira raji un Allah yayiwa naziru Wanda akafisani da xare rasuwa jiya asakamakon hadiri dayayi akan...
01/05/2023

Innalillahi waina ilaihira raji un Allah yayiwa naziru Wanda akafisani da xare rasuwa jiya asakamakon hadiri dayayi akan hanyar Kaduna za,ai Jana,izarsa karfe 4:00pm masallacin Khalid Dan gwalalo Allah yajikansa

04/04/2023

Slm Akwai Wani Ma'aikacin KEDCO mara mu'amala da cin zarafin mutane Mai suna Jafar Ibrahim

Muna kira al'umar wannan Unguwa tamu ta Gadon Kaya da cewa duk Wanda yake da korafi akan sa Dan Allah yayi Magana

Inalilahi wainnaelaihi rajieun Allah y yiwa Dan habu habu rasuwa muna fatan Allah y ji kansa
01/04/2023

Inalilahi wainnaelaihi rajieun Allah y yiwa Dan habu habu rasuwa muna fatan Allah y ji kansa

Address

Kano

Telephone

08062222012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gadan kaya associate media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share