Shareef Abdullahi Yuguda Foundation

Shareef Abdullahi Yuguda Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shareef Abdullahi Yuguda Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Kano.

Gidauniya Ce Ta Qarfafa Zumunci Da Taimakon Juna, Sada Zumunci Ilimantarwa, Da Taimakawa Daukacin Al'ummar Musulmi Musamman Marayu, da bunqasa hanyoyin dogaro da kai, Ahlilbait abin alfaharin mu ne.

'yan uwa lokaci fah yazo
01/04/2026

'yan uwa lokaci fah yazo

all invited
30/12/2025

all invited

🕌 Jumu‘at Mubarak 🕌(إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ)“Kai kaɗai muke bauta wa, kuma Kai kaɗai muke neman taimako...
05/09/2025

🕌 Jumu‘at Mubarak 🕌

(إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ)
“Kai kaɗai muke bauta wa, kuma Kai kaɗai muke neman taimako.”
(Suratul Fātiha: 5)

📖 Ma’anar Aya:

إِيَّاكَ نَعْبُدُ – Wato Allah kaɗai ne muke bauta wa. Wannan yana nuna tawḥīd al-‘ibāda, cewa duk ibada sai ga Allah kaɗai ake yi.

وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ – Wato Allah kaɗai ne muke neman taimako a wurinSa. Wannan yana nuna cewa duk wata nasara ko kariya daga Allah take.

✨ Darasi daga Aya:

Ibadar Musulmi ta tsarkaka domin Allah kaɗai 🕋

Babu wani aiki da zai yi nasara sai da taimakon Allah 🤲

Rayuwa ta Musulmi ta ginu a kan ibada da dogaro ga Allah 🌿

A yau mu ƙara yawaita:

Karatun Suratul Kahf

Yawaita salati ga Annabi ﷺ

Yin addu’a musamman bayan Asr har zuwa Magariba

Allah ya karɓi ibadunmu, ya taimake mu a duniya da lahira.

✨ Jumu‘at Mubarak! ✨

🕌 Lokutan Karɓar Addu’a Ranar Jumu’a 🕌Annabi ﷺ ya bayyana cewa akwai lokuta na musamman a ranar Jumu’a da ba'a mayar da ...
29/08/2025

🕌 Lokutan Karɓar Addu’a Ranar Jumu’a 🕌

Annabi ﷺ ya bayyana cewa akwai lokuta na musamman a ranar Jumu’a da ba'a mayar da addu'a.

1️⃣ Lokacin khutba da sallar Jumu’a – daga lokacin Imam ya hau mimbar har sai an gama sallah.

2️⃣ Bayan Asr har zuwa faduwar rana (Magariba) – wannan lokaci yana daga cikin mafi kusantar karɓar addu’a.

Mu Yawaita:

Neman gafara

Yin salati ga Annabi ﷺ

Roƙon alheri ga kanmu da iyalanmu da dukkan al’ummar Musulmi.

Allah ya karɓi addu’o’inmu. Jumu‘at Mubarak! 🌿🤲

10/08/2025
Allah ya sa alkhairi Kuma ya bada zaman lfy alfarmar shugaba S ♥️ A ♥️ W Amin ya rabb Dg aminu salati
10/08/2025

Allah ya sa alkhairi Kuma ya bada zaman lfy alfarmar shugaba S ♥️ A ♥️ W Amin ya rabb

Dg aminu salati

Allah ya karbi ibadu sufi
03/08/2025

Allah ya karbi ibadu sufi

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِيَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا كُونُوا قَوَّامِينَ لِلَّهِ شُهَدَاءَ بِالْقِسْطِ ۖ...
01/08/2025

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ

يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا كُونُوا قَوَّامِينَ لِلَّهِ شُهَدَاءَ بِالْقِسْطِ ۖ وَلَا يَجْرِمَنَّكُمْ شَنَآنُ قَوْمٍ عَلَىٰ أَلَّا تَعْدِلُوا ۚ اعْدِلُوا هُوَ أَقْرَبُ لِلتَّقْوَىٰ ۖ وَاتَّقُوا اللَّهَ ۚ إِنَّ اللَّهَ خَبِيرٌ بِمَا تَعْمَلُونَ

Yā ku waɗanda s**a yi imani, Ku kasance masu tsayuwa akan gaskiya saboda Allah, ku zama shaidu da adalci. Kada ƙiyayya da wani ƙabilanci ta sa ku kauce daga yin adalci. Ku yi adalci, hakan ya fi kusa da tsoron Allah. Kuma ku ji tsoron Allah. Lallai Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa.
"Ma'ida aya ta 8"

Taƙaitaccen Sakon Aya:

Allah yana umarni da gaskiya da adalci.

Kada a bari rikici ko ƙiyayya da wani ya jawo mu zalunce su.

Allah yana sane da komai da muke yi.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shareef Abdullahi Yuguda Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share