ArewaNest And Halal Matchmaking

ArewaNest And Halal Matchmaking Connecting the dots and finding a way to help/assist one another Irrespective of Religion Or Tribe✍️.. A safe space.. Matchmaking.. Relationship advice and guide

- Duk yadda kakeson budurwa kar ka yarda ka kai kayan engagement, sadaki, ko kayan lefe har sai saura ƙasa da watanni bi...
23/11/2025

- Duk yadda kakeson budurwa kar ka yarda ka kai kayan engagement, sadaki, ko kayan lefe har sai saura ƙasa da watanni biyar aurenku

Mafiyawan mata a wannan zamanin, idan har s**a tabbatar sun samu tsayayyen mijin aure to tamkar anbasu lasisin iskanci ne

Sai kaga budurwa da engagement amma ta na biyar ƙananan yara a t**i, makaranta, ko gidajen biki

Budurwa da engagement amma ta na soyayya da ƙananan yara tare da basu kulawa ta hanyar kiran waya, chats, haɗuwa a joints, gidajen biki da sauransu

Sai abun ya hanaka zaman lafiya da samun nutsuwa kai da ke neman aurenta
-----------------------

- Idan har kanason budurwa ta na sonka, ka tura iyayenka gidansu domin a tsayarda maganar aurenku tsakanin dattawa

Amma goro, engagement, sadaki ko kayan lefe duk ka ajiye kayanka a gida har sai an kusa aurenku sannan ka tura kayan gidansu

Wannan zai taimaka sosai wurin fahimtarda yarinyar cewa haryanzu kanada damar neman auren wata budurwa idan har kaga abunda bakaso a tattare da halayenta

Daga lokacin dole yarinya ta kame kanta daga duk abunda zai kawo cikas tsakanin aurenku tare da yimaka biyayya da girmama umarninka.
---------------------

Shawara nike baku ba umarni ba, wanda yaɗauki wannan shawarar watarana zai yimin godiya 📌

23/11/2025

My heart is so heavy… 25 school girls… children who did nothing but try to get an education… were taken away. It’s painful how these things keep happening and we just move on like it’s normal.
Imagine the fear in their eyes. Imagine their parents at home, praying, crying, begging Allah for a miracle.

This shouldn’t be our reality.
Schools should be safe.
No mother deserves this kind of heartbreak. No child deserves this trauma.

We can’t stay silent. We can’t act like this is just another headline.These are human beings. These are young girls with dreams, futures and families waiting for them.

Yaa Allah, please protect them.
Surround them with Your mercy.
Comfort their families.
And bring them back to their mothers’ arms.

And soften the hearts of those who keep causing pain in this country.

Salaam Alaikum..Ni kullum Ina fada cewan kafin ayi aure arinka tattaunawa akan waensu abubuwa da s**a shafi rayuwa bayan...
06/11/2025

Salaam Alaikum..

Ni kullum Ina fada cewan kafin ayi aure arinka tattaunawa akan waensu abubuwa da s**a shafi rayuwa bayan Aure...Yanzun ita wannan da take tambaya fha aurensu wata uku amman she's willing to divorce saboda banbancin ra'ayi da Mijinta....

Ni shawaranda zan bata shine tabi umurnin mijinta saboda definitely akwai dalilai da zaisa yace baya son yara dayawa...

But Ku wane shawara zaku iya bata???

06/04/2025

Omooo😂💔

Copied  TO READWalh Maza Aji Tsoron Allah😥💔
08/01/2025

Copied

TO READ

Walh Maza Aji Tsoron Allah😥💔

Address

Unguwa Uku, Naibawa Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ArewaNest And Halal Matchmaking posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share