Fasgon Da'awa & Waqaf Foundation

Fasgon Da'awa & Waqaf  Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fasgon Da'awa & Waqaf Foundation, Nonprofit Organization, Kano.

Alhamdulillah yanzu yanzuwani bawan Allah ya bamu sabowar Amplifierdumin sakawa a sabon Masallacin da muke fatan budewa ...
18/02/2025

Alhamdulillah
yanzu yanzu
wani bawan Allah ya bamu sabowar Amplifier
dumin sakawa a sabon Masallacin da muke fatan budewa kafin Azimi in sha Allah a bauchi

muna Addu'ar Allah ya karawa Dukiyar shi Albarka yasa wannan ya zame masa silar shiga Aljanna

asa shi a Addu'ah

In sha Allahu kamar yadda wannan kungiya ta saba wannan Asabar din zata fita dumin kira zuwa ga Addinin Allahakan muke n...
04/02/2025

In sha Allahu kamar yadda wannan kungiya ta saba wannan Asabar din zata fita dumin kira zuwa ga Addinin Allah

akan muke neman taimakon ku

kayan sawa na maza da mata
kayan abinci
Al-Qur'ani
kudi

08142772187
07087051717

In sha Allahu Jibi ne wannan kungiya zata fita Da'awah Wasu garuruwa  akan haka take neman taimakon ku0504290920First Ai...
23/01/2025

In sha Allahu Jibi ne wannan kungiya zata fita Da'awah Wasu garuruwa akan haka take neman taimakon ku

0504290920
First Aid Sunna Group Of Nigeria (FASGON)
Sterling Bank

07087051717
0902 870 0000

In sha Allahu wannan kungiya zata kara fita Da'awah ranar Asabar mai zuwa 25/1/2025 zuwa wasu garuruwadumin bada tallafi...
19/01/2025

In sha Allahu wannan kungiya
zata kara fita Da'awah ranar Asabar mai zuwa
25/1/2025 zuwa wasu garuruwa
dumin bada tallafin ka akwai
number account da number waya a kasa

In sha Allahu Ranar Lahadi mai zuwa zamu tafikungiyar Fasgon Da'awa & Waqaf  Foundationzamu fita Da'awah kamar yadda ta ...
06/01/2025

In sha Allahu Ranar Lahadi mai zuwa zamu tafi
kungiyar Fasgon Da'awa & Waqaf Foundation
zamu fita Da'awah kamar yadda ta saba
dumin bada gudinmawar ku
ga lambobi a kasa
ko Account number

Address

Kano

Telephone

+2347087051717

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fasgon Da'awa & Waqaf Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share