Al'ihsan Yamadawa foundation

Al'ihsan Yamadawa foundation Al'ihsan Yamadawa foundation wata kungiya ce ta taimakama iyayen marayu da gajiyayyu.

Wazai bada anan ya karba acan??
19/02/2025

Wazai bada anan ya karba acan??

AL-IHSAN CHARITABLE FOUNDATION YAMADAW Assalamualaikum barkan mu da war haka da fatan kowa yana cikin koshin lafiyaWanna...
25/12/2024

AL-IHSAN CHARITABLE FOUNDATION YAMADAW

Assalamualaikum barkan mu da war haka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya

Wannan cibiya mai albarka kamar yadda tasaba gudanar da ayyukan alkhairi a duk shekara, wannan cibiya tana rabawa iyayen marayu, masara karfii da masu bukata ta musamman kayan abinci.

A wannan shekara ma idan Allah ya yarda kuma ya amince wannan cibiya zata gudanar da raban kayan abincin kamar yadda tasaba.
Duba da yanayi kamar yadda wasu Daga Cikin Masu taimakawa wannan cibiya mai albarka s**a bada shawarwari s**a ce "ya kamata bana wannan cibiya ta dinga dafa abinci domin ciyar da mabukata duba da yanayi da ake ciki na yunwa da talauci, Wannan cibiya ta tattauna da members din ta domin duba akan wannan shawara,

Cikin yaddar Allah wannan cibiya tayi duba da wannan shawara Kuma ta dauke ta tuni amfitar da tsare-tsaren yadda zasu gudana.

Saboda haka ne wannan cibiya take neman taimakon yan uwa da abinda Allah ya h**e na *Kuɗi ko kayan Abincin*

Domin Allah madaukakin sarki yace:-
*وتزودٱ فإن خير ٱلزاد ٱلتقوى*
*وٱتڨون يـأولى الألبـب*
_Kuyi guzuri da tsoron Allah domin mafi alhairi masu guzuri sune wanda s**a bi Ni da taƙawa, ya ma'abuta hankula_
V

Allah Ubangiji yabada ikon taimakawa

6471386510
AL-IHSAN Yamadawa Foundation
Moniepoint MFB.

Allah kuma yasa a mizani Ameen ya Allah

Sign by Chairman
Saminu Uba Maiturare

Write by Nasir Bashir comrd Lamma

*Assalamualaikum barkan mu da war haka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya*Wannan cibiya mai albarka kamar yadda tasa...
18/12/2024

*Assalamualaikum barkan mu da war haka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya*

Wannan cibiya mai albarka kamar yadda tasaba gudanar da ayyukan alkhairi a duk shekara wannan cibiya ta rabawa *iyayen marayu, masara karfii da masu bukata ta musamman* kayan abinci.

A wannan shekara ma idan Allah ya yarda kuma amince wannan cibiya zata gudanar da raban kayan abincin kamar yadda tasaba.
*Duba da yanayi kamar yadda wasu Daga Cikin Masu taimakawa wannan cibiya mai albarka s**a bada shawarwari s**a ce "ya kamata bana wannan cibiya ta dinga dafa abinci domin ciyar da mabukata duba da yanayi da ake ciki na yunwa da talauci, Wannan cibiya ta tattauna da members din ta domin duba akan wannan shawara,*

Cikin yaddar Allah wannan cibiya tayi duba da wannan shawara Kuma ta dauke ta tuni amfitar da tsare-tsaren yadda zasu gudana.

Saboda haka ne wannan cibiya take neman taimakon yan uwa da abinda Allah ya h**e na *Kuɗi ko kayan Abincin*
Domin Allah madaukakin sarki yace:-
*وتزودٱ فإن خير ٱلزاد ٱلتقوى*
*وٱتڨون يـأولى الألبـب*
_Kuyi guzuri da tsoron Allah domin mafi alhairi masu guzuri sune wanda s**a bi Ni da taƙawa, ya ma'abuta hankula_

*6471386510*
*AL-IHSAN Yamadawa Foundation*
Moniepoint MFB.

Allah yabada ikon taimakawa
Kuma Allah yasa a mizani Ameen ya Allah

Sign by *Chairman*
Saminu Uba Maiturare

Write by *Nasir Bashir comrd Lamma*

Yadda Al'ihsan Yamadawa foundation tayi rabon kayan abinci satin daya gabata.
05/04/2024

Yadda Al'ihsan Yamadawa foundation tayi rabon kayan abinci satin daya gabata.

Some of the group members. Where they conducted distributing clothes and foods to the needy and widows.Cc Al'ihsan Yamad...
05/04/2024

Some of the group members. Where they conducted distributing clothes and foods to the needy and widows.

Cc Al'ihsan Yamadawa foundation.

Address

Gwale LGA. Dorayi Yamadawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ihsan Yamadawa foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share