Kano youth cultural value and traditional Association

Kano youth cultural value and traditional Association 0

Ya Allah ka shiga Lamarin kwamanda Albarkacin Goman karshe na watan azumin Ramadana
04/03/2026

Ya Allah ka shiga Lamarin kwamanda Albarkacin Goman karshe na watan azumin Ramadana

04/03/2026

Hawan Dokin kara......

01/10/2025

Happy independence
9ja @65

SAKON GODIYA GA HON. MURTALA SULEN GAROAmadadin Yan Kungiyar Hawan Dokin Kara ta jahar kano muna Mika sakon Godiya na mu...
26/09/2025

SAKON GODIYA GA HON. MURTALA SULEN GARO

Amadadin Yan Kungiyar Hawan Dokin Kara ta jahar kano muna Mika sakon Godiya na musammam ga Patron na wannan kungiya tsohon Dan takarar mataimakin Gwabnan jahar kano a tutar jam'iyar APC a Jahar Kano Dr. Murtala Sule Galadima Garo bisa hallartar Daurin Auren shugaban kungiyar na Jaha wato Comrd Usman Shukuranu Mamman Wudil a Garin Dutse dake jahar Jigawa a yammacin wannan Rana ta jumu'a.

Muna addua Allah ya mayar da kwamanda da tawagarsa gida lafiya tare da bangajiya da fatan alkhairi Allah ya saka masa da mafificin alkhairi amen thuma Amen.

Sanarwa
Aminu Ahmad isah Ganima
State PRO KYCVTA

25/09/2025

Kai tsaye daga wajen Dinner chairman Usman Shukuranu Mamman a Ali jita event center zoo road kano

Anjima zamu hallarci Dinner ta Auren Mai Girma chairman na kungiyar Dokin Kara ta jahar kano Usman Shukuranu Mammana Ali...
25/09/2025

Anjima zamu hallarci Dinner ta Auren Mai Girma chairman na kungiyar Dokin Kara ta jahar kano Usman Shukuranu Mamman
a Ali jita event center zoo road Kano.

Gobe Kuma in sha Allah zamu Lula zuwa Jigawa domin hallartar Daurin Auren sa

Remainder to everyone 🔥 🔥 🔥
25/09/2025

Remainder to everyone 🔥 🔥 🔥

KATIN GAYYATA !!!

Amadadin Yan Kungiyar Hawan Dokin Kara ta jahar kano wato Kano Youth Cultural Values and traditional Association muna sanar da sakon Gayyatar Yan wannan kungiya da sauran Al'umma zuwa wajen Daurin Auren shugaban kungiyar na Jaha wato Comrd. Shukuranu Mamman Wudil wanda za'ayi Kamar haka
Rana :- jumu'a 26 ga watan Satumba 2025
Wuri:- Jihar Jigawa
Wajen haduwa :- Wudil LG
Lokacin tafiya 10 na safe
Domin Neman karin bayani a tuntubi wannan lamba 07033571557 ko 08163415042 ko 09068407162

Sanarwa daga
Aminu Ahmad isah Ganima
PRO Na Jaha.

KATIN GAYYATA !!!Amadadin Yan Kungiyar Hawan Dokin Kara ta jahar kano wato Kano Youth Cultural Values and traditional As...
11/09/2025

KATIN GAYYATA !!!

Amadadin Yan Kungiyar Hawan Dokin Kara ta jahar kano wato Kano Youth Cultural Values and traditional Association muna sanar da sakon Gayyatar Yan wannan kungiya da sauran Al'umma zuwa wajen Daurin Auren shugaban kungiyar na Jaha wato Comrd. Shukuranu Mamman Wudil wanda za'ayi Kamar haka
Rana :- jumu'a 26 ga watan Satumba 2025
Wuri:- Jihar Jigawa
Wajen haduwa :- Wudil LG
Lokacin tafiya 10 na safe
Domin Neman karin bayani a tuntubi wannan lamba 07033571557 ko 08163415042 ko 09068407162

Sanarwa daga
Aminu Ahmad isah Ganima
PRO Na Jaha.

Alhamdulillah Yaune Ranar da muke ta Jira.Kamfanin mu mai suna   Zai fara aiki gadan gadan domin samar muku da sauki da ...
11/02/2024

Alhamdulillah Yaune Ranar da muke ta Jira.
Kamfanin mu mai suna Zai fara aiki gadan gadan domin samar muku da sauki da inganci wajen sayen Data ko kati da sauransu a Sabon shafin mu na Farko mai Arha da inganci.!

Domin fara kasuwanci na data Yanzu ko sabuntawa zuwa gare mu kuna buƙatar ƙirƙirar Asusu domin mallakar harkokin kasuwancin mu da kuma kula alaƙa mai ƙarfi da mu.

Ku shiga Shafin mu na Yanar gizo gizo Yanzu ku zamo na farko da zasu fara cin wannan moriya.
https://gnmvtusub.com.ng/mobile/register/?referral=09068407162

Duk mai wata shawara ko Tambaya yau kaɗai zai iya kiran MD/CEO na Kamfanin a wannan Lambar 09068407162 ko ya tuntube shi a manhajar WhatsApp.
Mun gode!

Aminu Ahmad isah Ganima
MD/CEO

23/01/2024

Assalamu alaikum.

04/09/2023

JERIN ƘANANA HUKUMOMIN JAHAR KANO 44.
Daga Ina Kake Bibiyar mu....?

1 kano Municipal
2 Dala
3 Nassarawa
4 Gwale
5 Fagge
6 ungogo
7 Minjibir
8 Tarauni
9 kumbotso
10 madobi
11 kura
12 Garun Mallam
13 Warawa
14 Dawakin kudu
15 Rano
16 kibiya
17 bankure
18 wudil
19 Garko
20 Takai
21 sumaila
22 Gaya
23 Albasu
24 Ajingi
25 Gezawa
26 Gabasawa
27 Dawakin tofa
28 Tofah
29 gwarzo
30 kabo
31 bichi
32 Tsanyawa
33 karaye
34 rogo
35 kiru
36 bebeji
37 Tudun wada
38 Doguwa
39 bagwai
40 Shanono
41 Danbatta
42 Makoda
43 Rimin gado
44 kunchi

Kungiyar Hawan Dokin kara na Alfahari daku a Koda Yaushe.

Meet Usman shukranu Mamman Wudil pioneer KYCVTA chairman.
30/07/2023

Meet Usman shukranu Mamman Wudil pioneer KYCVTA chairman.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano youth cultural value and traditional Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share