Foundation of da'awa propagation

Foundation of da'awa propagation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Foundation of da'awa propagation, Non-Governmental Organization (NGO), Kano.

Mun kirkiri wannan page ne saboda yada da'awar musulunci, da karatuttukan malaman sunnah, muna rokon Allah yayi riko da hannayen mu, ya sanya mana ikhlasi acikin sa yakuma daukaka tafiyar......

28/06/2026

M. IBRAHIM NIVIA ARLIT

13/06/2026

MATASHIYA:
Idan ba ka son ka wahalar da tunaninka to ka damu da wanda ya damu da kai

Idan kana son sanya soyayya inda ya dace to ka so mai sonka

Idan kana so ka hutar da zuciyarka to ka nisanci mai kuntata maka da Wanda ya bayyana gareka baya son ka a fili da boye

Idan kana so ka hutar da kwakwalwarka to ka zabi abu mafi sauki cikin biyu ko akasin haka

Idan kana son albarkar rayuwa to ka kai biyayya ga iyayenka da Malaman ka

Idan kana son dacewa a duniya da lahira to kabi umarnin Allah da manzonsa (saw)

Idan kana son bukatarka ta biya to ka jajirce da Addu'a sannan kayi hakuri ka kawar da kai

Allah ya datar damu duniya da lahira, amin

07/12/2024

('YAN UWA MATA):
Asslm alkm,
Abul-Aswad ya aurar da ƴarsa, sai tace da shi: ka yi min wasiyya. Sai yace: "ki karrama idanuwansa, da hancinsa, da kunnuwansa"
معجم الأدباء ٤/١٤٦٧

Ma'anar karrama idanuwansa da hancinsa da kunnensa itace: kar ki yadda idonsa ya ga wani abu mara kyau a tare da ke (ki zama mai tsafta da iya kwalliya gwargwadon abinda Allah ya h**e miki), sannan kar ki yarda hancinsa yaji wani wari-wari ko bashi ko tsami a jikin ki ko gidanki, kar ki kuskura kunnen shi yaji wata baƙar magana ko mummunan lafazi ko zancen banza daga gareki.
Idan kika yi wannan kin ci nasarar mallake mijinki cikin sauƙi.

Sheikh Aliyu Said Gamawa

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Foundation of da'awa propagation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share