Arewa Radio 93.1

Arewa Radio 93.1 Arewa Radio “Fadi Ra’ayin ka” shine gidan rediyo na farko a Najeriya da yake gabatar da shirye-shiryen sa a cikin harshen Hausa zalla...
(878)

Arewa Radio “Fadi Ra’ayinka” shine gidan rediyo na farko a Nijeriya da ke gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa zalla da s**a hada da tattaunawa da labarai da kuma labaran wasanni bisa gagarimin bada himma kan bin ka’idojin yada labarai da kuma gogewa. Mun kudiri aniyar tsage gaskiya na bada labarai da s**a hada da harkokin yau da kullum da kuma labaran wasanni. Da zummar samar da zama

n lafiya da kuma yaukaka kima da martabar al’adun Hausa. Jigon rukunin masu sauraronmu, sun k**a daga ajin shekaru goma sha takwas zuwa saba’in da biyar, wadanda s**a hada da matasa da mata da dattawa da kuma ‘yan takarda.

05/06/2026

Haruna Ahmad Bultuwa

05/06/2026

Tattaunawa tare da Alhaji Shehu Yusuf Kura daya daga cikin magabata a aikin jarida.

Mun tattaunawa dashi kan aikin jarida a jiya da yau, duka cikin bikin cikar Arewa Radio shekaru 10 da kafuwa

05/06/2026



Dakta Saidu Ahmad Dukawa

A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai na zamani, Mansur Umar Man’ash, ya fitar yau juma’a, ya bay...
05/06/2026

A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai na zamani, Mansur Umar Man’ash, ya fitar yau juma’a, ya bayyana cewa rahoton da aka wallafa cike yake da ƙage da bayanan da ba su da tushe.

Sanarwar ta ce babu wata yarjejeniya ko tattaunawa da Abdullahi Tijjani Gwarzo ya yi da kowace jam’iyyar adawa ko wani ɗan siyasa dangane da takarar Sanatan Kano Ta Arewa a 2027.

ATM Gwarzo ya jaddada cewa har yanzu shi cikakken ɗan jam’iyyar APC ne.

05/06/2026
Karin Maganar Mu A Yau
05/06/2026

Karin Maganar Mu A Yau

Wanda ya fara amsawa zai samu kyautar Naira dubu 10.Sai ayi screenshot ayi posting a shafin Facebook.
05/06/2026

Wanda ya fara amsawa zai samu kyautar Naira dubu 10.

Sai ayi screenshot ayi posting a shafin Facebook.

05/06/2026

LABARAN BARKA DA ASUBA 05-06-2026

Haruna Ahmad Bultuwa

Address

Kano
1234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Radio 93.1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Arewa Radio 93.1:

Share