Green Kano

Green Kano Saving our environment

25/09/2025

Ekiti tops fiscal transparency ranking Q2 2025, Lagos is bottom (% score)

1. Ekiti: 100%
2. Gombe: 99%
3. Kebbi: 98%
4. Ebonyi, Osun: 97%
6. Kaduna: 94%
7. Sokoto: 93%
8. Adamawa, Bayelsa, Benue, Cross River, Yobe: 92%
13. Ogun: 91%
14. Jigawa, Kogi: 89%
16. Ondo: 87%
17. Abia, Borno, Taraba: 86%
20. Bauchi, Kwara, Niger: 85%
23. Kastina, Oyo: 80%
25. Imo, Nasarawa:79%
27. Akwa Ibom, Plateau: 78%
29. Anambra: 76%
30. Enugu: 75%
31. Zamfara: 73%
32. Delta: 71%
33. Edo: 66%
34. Kano: 63%
35. Rivers: 58%
36. Lagos: 57%


14/09/2025

“’Yan Najeriya su rungumi amfani da nau’o’in furotin masu araha k**ar kwari', kwadii, lemar kwadi, naman kaza da sauransu" — Inji wani ƙwararren masanin gina jiki yayin da farashin nama da kifi ya yi tashin gwauron zabi.

Gwamnatin tarayya a ranar Asabar ta gargadi cewa wurare 32 a fadin jihohi 11 na iya fuskantar ruwan sama mai yawa wanda ...
14/09/2025

Gwamnatin tarayya a ranar Asabar ta gargadi cewa wurare 32 a fadin jihohi 11 na iya fuskantar ruwan sama mai yawa wanda ka iya haddasa ambaliyar ruwa tsakanin 14 zuwa 18 ga Satumba, 2025.

Hasashen ambaliyar ruwan, wanda Cibiyar Fadakar da Wuri kan Ambaliyar Ruwa ta Ma’aikatar Muhalli ta fitar, an sanya hannu a kai ne daga Daraktan Sashen Gudanar da Laka, Ambaliya da Yankin Gabar Teku, Usman Abdullahi Bokani.

A cewar sanarwar, jihohi da wuraren da abin ya shafa sun haɗa da:

Jihar Adamawa (Ganye, Natubi);

Jihar Benue (Abinsi, Agyo, Gogo, Ito, Makurdi, Udoma, Ukpiam);

Jihar Nasarawa (Agima, Rukubi, Odogbo);

Jihar Taraba (Beli, Serti, Donga);

Jihar Delta (Umugboma, Umukwata, Abraka, Aboh, Okpo-Krika);

Jihar Neja (Rijau).

Sauran su ne:

Jihar Kebbi (Ribah);

Jihar Kano (Gwarzo, Karaye);

Jihar Katsina (Jibia);

Jihar Sokoto (Makira);

Jihar Zamfara (Kaura Namoda, Shinkafi, Maradun, Gusau, Anka, Bungudu).

The federal government on Saturday has warned that 32 locations across 11 states may experience heavy rainfall that may ...
14/09/2025

The federal government on Saturday has warned that 32 locations across 11 states may experience heavy rainfall that may lead to flooding between September 14 and 18, 2025.

The flood prediction, issued by the Federal Ministry of Environment’s National Flood Early Warning Centre, was signed by the Director, Erosion, Flood and Coastal Zone Management Department, Usman Abdullahi Bokani.

According to the notice, the affected states and locations are Adamawa State (Ganye, Natubi); Benue State (Abinsi, Agyo, Gogo, Ito, Makurdi, Udoma, Ukpiam); Nasarawa State (Agima, Rukubi, Odogbo); Taraba State (Beli, Serti, Donga); Delta State (Umugboma, Umukwata, Abraka, Aboh, Okpo-Krika); and Niger State (Rijau).

Others are Kebbi State (Ribah); Kano State (Gwarzo, Karaye); Katsina State (Jibia); Sokoto State (Makira); and Zamfara State (Kaura Namoda, Shinkafi, Maradun, Gusau, Anka, Bungudu).

12/09/2025

Juma'atu babbar rana! Allah ya sada mu da albarkatun da ke cikinta.

11/09/2025

Gwamnatin jihar kano ta ayyana ranar Juma'a 12.09.2025 a matsayin ranar hutu saboda tunawa da ranar da aka haifi fiyayyen halit Annabi Muhammadu S.A.W.

Rashin magudanan ruwa a Kano. Ya k**ata a duba
10/09/2025

Rashin magudanan ruwa a Kano. Ya k**ata a duba

09/09/2025

Gwamnatin jihar Kano ta saka tarar Dubu 250, 500 ga duk wanna aka k**a yasare bishiya babisa ka'ida ba.

Gwamnatin Jihar Kano ta ce duk wanda aka samu da laifin sare bishiya da inji ba bisa ƙa’ida ba zai biya tarar naira dubu 250 zuwa 500, ko kuma a tura shi gidan yari.

kwamishinan muhalli na jihar, Dakta Dahiru Hashim, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a ranar Talata.

Ya ce matakin na daga cikin ƙoƙarin gwamnati na kare muhalli daga lalacewa da kuma dakile sare bishiyoyi barkatai.

Green Kano!
Burin mu mayar da Kano Koren birni.

Flooding in Kano has become a recurring disaster, destroying homes, halting businesses, and endangering lives. The cause...
09/09/2025

Flooding in Kano has become a recurring disaster, destroying homes, halting businesses, and endangering lives. The causes—poor drainage, unchecked waste dumping, and weak enforcement—are well known, yet little has been done. Policymakers must act urgently by investing in drainage infrastructure, enforcing environmental laws, and adopting proactive urban planning. This is no longer just an environmental issue—it is a test of governance and public trust.

08/09/2025

Heavy rainfall in Kano city.

Kamar yadda gine-gine irin na birnin London ko irin na biranen kasar China su ka banbanta da na ko ina a duniya, haka mu...
07/09/2025

Kamar yadda gine-gine irin na birnin London ko irin na biranen kasar China su ka banbanta da na ko ina a duniya, haka mu ma kasar hausa mu na da salon namu gine-ginen. Sai dai kash, mun watsar! Da ace mu ma mun riki namu mun zamanantar da shi, da yanzu mun yi fice da kalar na mu gine-ginen.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Green Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share