Goron Dutse Bayan Wreca Students Association - Gobsa

Goron Dutse Bayan Wreca Students Association - Gobsa Knowledge is an asset
for info contact [email protected]

*Sakon Barka da Sallah*  Amadadin shugabancin kungiyar taimakon cigaban ilimi na unguwar goron dutse karkashin jagoranci...
01/08/2020

*Sakon Barka da Sallah*
Amadadin shugabancin kungiyar taimakon cigaban ilimi na unguwar goron dutse karkashin jagorancin shugaban kungiya *COMR. MUSBAHU DANLAMI UMAR,* GOBSA na yiwa kafatanin mambobinta, alummar Goron Dutse, jamaar Gwale dama daukacin musulman duniya murnar zagayowar bikin sallah. Dafatan zaa yi shagali lafiya. Allah ya maimaita mana, ameen.

Sanarwa:
*BASHIR MUHD ADAM PRO I* ✍️

Tallafin kayan abinci kenan na Alh. Abdussamad Rabiu (BUA) Wanda GOBSA ta karba domin rabawa alummarta mabukata. Allah y...
08/06/2020

Tallafin kayan abinci kenan na Alh. Abdussamad Rabiu (BUA) Wanda GOBSA ta karba domin rabawa alummarta mabukata. Allah yasa a mizani, ameen. 8/6/2020

Relief package from BUA foundation to GOBSA family. Thanks. We really appreciate your heartfelt attitude. 8/6/2020

Alhamdulillah, yau 4/6/2020 kungiyar GOBSA ta karbi kayan tallafin gwamnati kashi na biyu tare da bayar dasu ga masu buk...
04/06/2020

Alhamdulillah, yau 4/6/2020 kungiyar GOBSA ta karbi kayan tallafin gwamnati kashi na biyu tare da bayar dasu ga masu bukata ta musamman yadda gwamnati ta tsara.

Today, Thursday, june 4, 2020, GOBSA association collected the second batch kano state government relief materials and distributed it to the poor/needy persons of her locality as ordered by the government in fulfilling its mandate.
Sign
Press secretary, GOBSA
4/6/2020

A daren ranar talata 5/9/1441A.H daidai da 28/4/2020 GOBSA ta raba karin Kayan kayan abinci ga gidaje 28 aciki da kewaye...
30/04/2020

A daren ranar talata 5/9/1441A.H daidai da 28/4/2020 GOBSA ta raba karin Kayan kayan abinci ga gidaje 28 aciki da kewayen unguwarta. Wanda jumilla ya k**a gidaje 51 sun amfana da wannan tallafi. Allah ya sanya a mizani ya yaye mana wannan annoba da kunci, ameen.

A jiya jumaa 1/9/1441 AH daidai da 24/4/2020 kungiyar GOBSA ta raba kayan abinci ga marayu da marasa karfi na unguwarta ...
25/04/2020

A jiya jumaa 1/9/1441 AH daidai da 24/4/2020 kungiyar GOBSA ta raba kayan abinci ga marayu da marasa karfi na unguwarta don ragewa alumma radadin duba da yanayin da ake ciki. Allah ya sanya a mizani ya karba mana inadunmu, ameen.

Taimako ba yana nufin sai ka tara dukiya mai yawa ba. Ina fatan zaku bada gudummawa gwargwadon iko.
21/04/2020

Taimako ba yana nufin sai ka tara dukiya mai yawa ba. Ina fatan zaku bada gudummawa gwargwadon iko.

Education leads any society to sustainable development , all creativity , innovations , good leadership , hand craft , s...
26/01/2020

Education leads any society to sustainable development , all creativity , innovations , good leadership , hand craft , sustainable business, sustainable health ( medical matters) are achieved through Quality education , we are our own role as community members to scale on those matters let join hand together make impact with little knowledge and ideas that we have to make changes .

Representative of GOBSA delegates on a courtesy visit to The Managing Director WRECA
02/01/2020

Representative of GOBSA delegates on a courtesy visit to The Managing Director WRECA

accept this as a formal invitation for all
22/04/2019

accept this as a formal invitation for all

19/03/2019

Alhamdulillah! A ranar asabar 9/2/2019, Kungiyar GOBSA ta samu nasarar siyan form din jamb guda 5, tare da samun guda 1 daga wajen Alh. Salisu dan'azumi Tahir da kuma guda 1 daga wajen kansilan mazabar Goron Dutse, Wanda jumullah ya hada guda 7 kenan. GOBSA ta dauki nauyin biyawa wadanda s**a samu nasarar samun wannan form kudin registration.

A ranar laraba 13/3/2019 GOBSA ta siyi littattafan addini guda 23 domin baiwa dalibai masu sauka a makarantar abdurrahman bin auf Wanda zaa gudanar a ranar lahadi 17/3/2019.
~sakataren kungiya~✍
*Ta hanyar kwamitin yada labarai*
GOBSA

Address

Goron Dutse Wreca
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Goron Dutse Bayan Wreca Students Association - Gobsa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Goron Dutse Bayan Wreca Students Association - Gobsa:

Share