Kano metropolitan community Development Forum

Kano metropolitan community Development Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kano metropolitan community Development Forum, Non-Governmental Organization (NGO), Kano.

Wannan kungiya mai Albarka. Ta ziyarci National President of Medical and Health Workers Union of Nigeria Comrd kabiru Ad...
12/11/2025

Wannan kungiya mai Albarka. Ta ziyarci National President of Medical and Health Workers Union of Nigeria
Comrd kabiru Ado Minjibir(magayakin minjibir) antattauna muhimman abubuwa da
S**a shafi kano da kasa baki daya

Wannan kungiya mai Albarka Ta ziyarci his Excellence  A A zaura A garin Abuja. An tattana.batuttuwa da dama.dazasu kawo ...
12/11/2025

Wannan kungiya mai Albarka Ta ziyarci his Excellence A A zaura
A garin Abuja. An tattana.batuttuwa da dama.dazasu kawo cigaba a kano
Musamman cigaban matasa da wayar da kainsu akan shaye shaye
Da cigaban ilimi da samamusu sana'a.

Wannan kungiya mai Albarka Ta karrama shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutsan'ma prof Armaya'u Hamisu Bichi da la...
17/09/2025

Wannan kungiya mai Albarka Ta karrama shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutsan'ma prof Armaya'u Hamisu Bichi da lambar yabo .angudanar da taron a F.C.E Bichi kano taron yasami Halartar manyan baki daga ciki dawajan kano

Awajan taran tsaffin dalibai makarantar Tahir government Arabic girls sercandery school  gyadi gyadi Tarauni LG kanoAnba...
25/06/2025

Awajan taran tsaffin dalibai makarantar Tahir government Arabic girls sercandery school gyadi gyadi Tarauni LG kano
Anbawa kungiyar tallafin kudi

Wannan kungiya mai Albarka Ta halarci taro na kungiyar tsaffin dalibai na makarantar Tahir dake unguwar gyadi gyadi a Ta...
25/06/2025

Wannan kungiya mai Albarka
Ta halarci taro na kungiyar tsaffin dalibai na makarantar Tahir dake unguwar gyadi gyadi a Tarauni LG
Wanda kungiyar kano metropolitan community Development tabawa wannan makaranta taimako na kudi dan
Dan cigaban makarantar.Goverment Girl Arabic secondary school Tahir

Ziyarar barka da shan ruwa da wannan kungiya takaiwa HE .Dr Nasiru yusif Gawuna a gidansa dake kano state.
23/03/2025

Ziyarar barka da shan ruwa da wannan kungiya takaiwa HE .Dr Nasiru yusif Gawuna a gidansa dake kano state.

Wadannan wasu daga cikin yaranDa kungiya takaisu wajan koyar sana'a .a I.T.P kano sunkoyi akin walda da plumbing.allah y...
22/01/2025

Wadannan wasu daga cikin yaran
Da kungiya takaisu wajan koyar sana'a .a I.T.P kano sunkoyi akin walda da plumbing.allah ya sanyamusu Albarka.

12/01/2025
Ziyarar girmamawa da wannan kungiya takaiwa babban lauya Abdul Adamu fagge SAN.Tayashj murnar zama SAN.ankuma tattauna m...
11/01/2025

Ziyarar girmamawa da wannan kungiya takaiwa babban lauya Abdul Adamu fagge SAN.
Tayashj murnar zama SAN.ankuma tattauna mahimman abubuwa da s**a shafi al'umar kano.

10/01/2025
16/08/2024

892 likes, 14 comments. “ ”

Address

Kano
70010

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano metropolitan community Development Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share