Sarkin Dawaki Babba Gaya DR AMINU WANDA PANDA

Sarkin Dawaki Babba Gaya DR AMINU WANDA PANDA Santurakin Hausawan turai

14/07/2025

Sarkin Dawaki Babba Gaya Dinner...
Aminu Wada Fanda Phd

Mai Girma SARKIN DAWAKI BABBA GAYA Alh Dr Aminu Wada Fanda Ya Halarci Taron Kaddamar Da Littafin “Not Too Young To Run” ...
11/11/2023

Mai Girma SARKIN DAWAKI BABBA GAYA Alh Dr Aminu Wada Fanda Ya Halarci Taron Kaddamar Da Littafin “Not Too Young To Run” Wanda Adnan Mukhtar TudunWada Ya Rubuta Yau A Garin Abuja.

Taron Ya Samu Halartar Engr Murtala Muhammad Kadage Sai Wazirin Hausawan Turai Prof Adamu Gwarzo.

A Jawabinsa Mai Girma SARKIN DAWAKI BABBA GAYA Aminu Wada Fanda Ya Bada Misalin Yanda Masarautar Gaya Tayi Implementing Tsarin NOT TOO YOUNG TO RUN Kusan A Local Govt Biyar Na Masarautar Gaya, Kamar Gaya/Ajingi/Albasu Da Wudil/Garko A Matakin Majalisar Tarayya Sai Kuma Garko LG A Matakin Jiha.

Mai Girma SARKIN DAWAKI BABBA GAYA Yayi Launching Littafin Akan Kudi Naira 1,000.000.

Address

Kano
00234

Telephone

+2348145277187

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Dawaki Babba Gaya DR AMINU WANDA PANDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sarkin Dawaki Babba Gaya DR AMINU WANDA PANDA:

Share