03/05/2025
BUKATAR SAMAR DA OFISHIN FIRE SERVICE A SHANONO
Muna kira ga mai girma gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf akan bukatar samar da ofishin ma'aikatan kashe gobara (Fire Service) akaramar hukumar Shanono,duba da cewar kaf karamar hukumar Shanono,da mazabunta 10,babu ofishin hukumar kashe gobara ko 1 awannan karamar hukuma,duk ba fatan aikin nasu mukeba,amma muna da bukatar asamar da ofishin da kuma kayan aiki da ma'aikata domin shirin ko ta kwana.
03/05/2025