Kano North Youth Development Association

Kano North Youth Development Association Kungiyar hadin kan matasan arewacin Jihar Kano masu zaman kansu

24/11/2023

DOMIN MAKOMAR MATASA TAREDA YAN MATA NA KANO TA AREWA

29/05/2023

KNYDA (29/05/2023)

Assalamu Alaikum!

Kungiyar cigaban matasan sanatoriya ta arewa ta (KNYDA) ta bakin shugabanta Alh. Mudassir Adam Dan shayi muke taya zababbun wakilan kananan hukumomin Jiha Dana tarayya zasu sa dambar k**a aiki a ofishoshin su murna. Wannan kungiya na taya zababben gwamnan Jihar Kano His excellency Engr. Abba Kabir Yusuf murna k**a aiki tare da yi masa fatan nasara da fatan alheri bisa wannan kujera, Allah yasa ta Zama alheri ga daukacin al'ummar Jihar Kano.

Media aide to the chairman
Musa k Musa

18/05/2023
KNYDA (18/05/2023)Assalamu Alaikum! Muna godiya ga Allah bisa wannan gagarumar nasara da ya bamu, bisa wannan yunkuri da...
18/05/2023

KNYDA (18/05/2023)

Assalamu Alaikum!

Muna godiya ga Allah bisa wannan gagarumar nasara da ya bamu, bisa wannan yunkuri da mukai na dauko wannan tafiyar ta matasan arewacin Jihar Kano masu zaman kansu Wanda s**a hadar da;

1. Rimin gado
2. Tofa
3. Dawakin Tofa
4. Gwarzo
5. Kabo
6. Makoda
7. Kunchi
8. Tsanyawa
9. Bagwai
10. Shannon
11. Gabasawa
12. Dan-batta
13. Bichi.
Muna addu'a tare da Neman hadin kan duk wani me kishin jama'arsa na wannan sanatoriya don bada gudunmawar cigaban wannan kananan hukumomi guda sha uku 13, Wanda suke da jumullar mazabu dari da arba'in da Daya (141wards), masu kuma dauke da akwatuna dubu biyu da dari biyar da sha hudu (2514 polling units). Muna fatan samun nasara da samun cigaba a wannan tafiya me cike da tarin manufa ta alkairi. Allah ya mana jagoranci Amin.

Media aide to the chairman
Musa k Musa

Address

NoC03 STYM Plaza TUDUN YOLA C
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano North Youth Development Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share