08/11/2025
Anyi kira da Gwamnan kano Alh Abba Kabir Yusuf daya Nada Alh Ibrahim Musa Tarauni kujerar SSA mai bashi shawara akan kasuwanci da masana'antu na jihar kano
Kungiyar matasan yankasuwa ta jihar kano mai suna (Kano Youth Marketers Dev.iniative) karkashin shugabannin kungiyar Na kasa tayi kira ga gwanan jihar kano Engr Alh Abba kabir Yusuf kan yabawa Alh Ibrahim musa tarauni kujerar SSA na kasuwanci da masanaatu, kujerarda Alh Nura Hussein yaajiye a bayabayannan.
Kiran yafitonrme ta shugabannin wannan kungiya da ma Alummar jihar kano baki daya musamman yankasuwa dubada irin kokarinsa wajen tallafawa Alumma dakuma wannan gwamnati ta kwankwasiyya.
A halin yanzu Alh ibrahim musa Tarauni shine shugaban kungiyar kwankwasiyya Markets Forum Na jihar kano wanda a karkashinsa akwai kungiyoyi na kasuwanni dake 44 local govt anan jinar ta kano, kuma mutum ne jajir tacce wanda muke ganin zai kawowa yankasuwa cigaba idan aka bashi wannan kujera ta SSA.
Muna fata maigirma Gwamna zaa duba wannan bukata tamu da idon Basira.