12/07/2024
Assalamu Alaikum!
Wannan Shafin na TIGA POST sabon Shafine da muka bude domin tallata Yunkurin mu na neman Jihar Tiga daga tsatson Jihar kano.
Me kukeso wannan shafi ya kiyaye domin ganin laya tayi kyan rufi?