07/08/2025
innanillahi wa inna ilaihi rajiun
muna sanar da rasuwar daya daga cikin matasan da s**a kafa wanann kungiya ta yaps.
wato sadik gentile ya rasu sakamakon yan fashin waya da s**a haura har gidansu s**a sassarashi da wuka
muna rokon Allah ya gafarta masa yasaya huta amin
Allah ya tona asirinsu.