05/07/2025
SANARWAR KOYAR DA SANA'A KYAUTA
Assalamu Alaikum Warahmatullah
Ana sanar da jama'a cewa an fara daukan matasa maza da mata masu son koyan sana'oi a fannoni kamar:
1- Tailoring ( Kowane iri)
2- Catering
3- Make-up design
4- Shoe & bag making
5- Photography and Videography
6- Barbing Saloon
7- Poultry, and
8- Fisheries
Don haka, ga duk mai bukatar form sai ya garzaya ofishin wannan gidauniya daga ranar Litinin 07/07/2025 zuwa ranar Jumu'a 11/07/2025 a ofishin gidauniyar dake da adireshin gidauniya dake :
Sharada Phase I Behind Filin Mahaha, Opp. Ramadan Art and Science Academy, Kano
Lokaci: 02- 5pm ( Karfe biyu na rana zuwa *biyar* na yamma)
Form kyauta ne!
Don karin bayani, a tuntubemu ta lambobin wayoyi kamar haka:
+2349032228644, +2348067898617, +2348100266176.
Sanarwa daga kwamitin shiryawa da samar da kanana da matsakaitan sana'oi naa wannan gidauniya.