08/04/2025
Market capitalization na PAWS a Meteora AG tana buga mafi ƙarancin $700 millions - Idan muka buga da tokens Circulating Supply 64 billions - Zamu tashi da $0.01 akan kowane $Paws token guda Ɗaya a kasuwa.
Idan muka tafi a haka basu yi removed liquidity din ba ko kaɗan daga cikin na Yanzu - Damu ce wannan itake TGE price na PAws banda na VCs investors - wato kamar NOtCoin kenan TGE price nasu $550 millions ne.
Da Investors s**a shigo sai ya buga sama da $1 billions a Initial price domin an bawa VCs ko muce su Pavel Durov daman saka hannun Jari - Toh ba shakka idan an samu irin wadannan a PAws Initial price zai fiye sama da $0.01.
Allah Ya Tabbatar Mana da Alkairi 👏