Maiturare Support Organization Gwale 2027

Maiturare Support Organization Gwale 2027 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maiturare Support Organization Gwale 2027, Nonprofit Organization, ABDULLAHI WASE Road GWALE LOCAL GOVERNMENT, Kano.

Barka da Ranar Haihuwar Manzon Allah ﷺHON. AHMAD AMINU AHMAD MAI TURAREYana miƙa saƙon barka da ranar haihuwar fiyayyen ...
25/08/2026

Barka da Ranar Haihuwar Manzon Allah ﷺ

HON. AHMAD AMINU AHMAD MAI TURARE

Yana miƙa saƙon barka da ranar haihuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammad ﷺ, ga daukacin al’ummar Musulmi.

Muna amfani da wannan rana mai albarka wajen tunawa da kyawawan halaye, tausayi, gaskiya da adalcin Manzon Allah ﷺ.

Allah Ya ƙara mana ƙaunar ManzonSa ﷺ, Ya ba mu ikon bin sunnarsa, Ya kuma sa mu dace da shafarsa a ranar Alƙiyama.

Barka da Maulidin Annabi Muhammad ﷺ.

HON. AHMAD AMINU AHMAD MAI TURARE
Mai kishin al’umma, mai hidima ga jama’a.

BARKA DA SHIGOWAR WATAN MAULIDI 🌙✨Hon. Ahmad Aminu Ahmad Mai Turare na taya daukacin al’ummar Musulmi murnar shigowar wa...
14/08/2026

BARKA DA SHIGOWAR WATAN MAULIDI 🌙✨

Hon. Ahmad Aminu Ahmad Mai Turare na taya daukacin al’ummar Musulmi murnar shigowar wannan wata mai albarka na Maulidin Annabi Muhammad ﷺ.

Muna roƙon Allah Ya sanya wannan wata ya zama wata ta rahama, albarka, zaman lafiya da haɗin kan al’ummar Musulmi. Allah Ya ƙara mana ƙaunar Manzon Allah ﷺ, Ya sa mu yi koyi da kyawawan halayensa, Ya karɓi ibadunmu da addu’o’inmu, Ya kuma albarkaci rayuwarmu da iyalanmu.

BARKA DA SHIGOWAR WATAN MAULIDI GA DUKKAN MUSULMI. 🤲❤️
MAI TURARE ORGANIZATION

Mutumin Da Ya Girgiza Gwale Lokachi Daya Kuma Ya Tsunduma  Dubban Al'umma Cikin Alkhairi Wannan Shine Karo Na 27Cike da ...
11/08/2026

Mutumin Da Ya Girgiza Gwale Lokachi Daya Kuma Ya Tsunduma Dubban Al'umma Cikin Alkhairi Wannan Shine Karo Na 27

Cike da yakini tare da fauwala wa ALLAH komai muke wannan tafiya, mun yarda ALLAH shine yake bayarwa ga wanda yaso kuma a lokacin da yaso,

Da wannan nake kara karfafawa Masoya da magoya bayan Hon Ahmad A Ahmad Mai Turare guiwa akan abinda mukayi imani akan shi yafi chanchan ta, babu gudu babu ja da baya,

ALLAH Ta’ala ya bamu NASARA cikin sauqi.

BEST WISHES TO HON. AHMAD AMINU AHMAD MAITURAREI would like to extend my sincere best wishes to Hon. Ahmad Aminu Ahmad M...
11/08/2026

BEST WISHES TO HON. AHMAD AMINU AHMAD MAITURARE

I would like to extend my sincere best wishes to Hon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare. I pray that Allah continues to grant him good health, wisdom, strength, peace, and success in all his endeavors.

May Allah guide him in every step he takes, protect him from difficulties, and open greater opportunities for him. May his efforts and dedication continue to have a positive impact on the people around him.

I wish him continued progress, greater achievements, and many more years of success and fulfillment.

May Allah bless him, protect him, and grant him success in all his future endeavors. Ameen.

WANAN SHENE TALLAFI NA 27 💥🫵😎DA HON AHMED A AHMAD ME TI**RE YAYI A GWALE ALLAH YASAKAMA DA ALKAIRI..Wallayi Allah kafi k...
11/08/2026

WANAN SHENE TALLAFI NA 27 💥🫵😎

DA HON AHMED A AHMAD ME TI**RE YAYI A GWALE ALLAH YASAKAMA DA ALKAIRI..

Wallayi Allah kafi kowane Dan takara ah karamar hukumar gwale chan chatar Zama Dan majalissar tarayya a gwale da Yar dar Allah 🤲🤲

hon s a
Mubarak Yusuf Sulaiman gyaranya ✍️

ILIMI SHINE GINSHIKIN MAKOMAR AL’UMMAHon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare ya dauki wani muhimmin mataki na tallafa wa ilimi,...
10/08/2026

ILIMI SHINE GINSHIKIN MAKOMAR AL’UMMA

Hon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare ya dauki wani muhimmin mataki na tallafa wa ilimi, inda zai mayar da yara har guda 500 waɗanda ba sa zuwa makaranta zuwa tsarin karatu, domin su samu damar samun ilimi da kyakkyawar makoma.

Wannan ba wai taimako na yau kawai ba ne, jari ne ga makomar al’umma. Ilimi shi ne ginshikin ci gaba, kuma saka yaro a makaranta na nufin samar da kyakkyawar makoma ga iyalai da al’umma baki ɗaya.

In Sha Allah, wannan shiri ba zai tsaya nan ba. Za a ci gaba da gudanar da irin wannan tallafi akai-akai, domin ganin an rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta tare da samar musu da damar karatu.

Hon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare — Jagoran da ya fahimci cewa makomar al’umma tana hannun yaran yau.




I proudly give my full and unwavering support to Hon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare. I believe in his vision, leadership, ...
22/07/2026

I proudly give my full and unwavering support to Hon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare. I believe in his vision, leadership, integrity, and commitment to serving the people with honesty and dedication.

His passion for development, youth empowerment, unity, and progress inspires confidence and hope for a better future. I stand with him because I believe he has the capacity, experience, and determination to make a positive difference in the lives of our people.

My support is 100%, and I encourage everyone who believes in good leadership, peace, and sustainable development to join hands in supporting Hon. Ahmad Aminu Ahmad Maiturare as he continues to work for the growth and prosperity of our communities.

Together, we can build a brighter future.

01/06/2026

AKWAI WASU AIYUKAN ALKAIRI DA HON: AHMAD AMINU AHMAD YAYI NIYYAR AIWATAR IDAN ALLAH YA BASHI NASARAR SAMUN TAKARA GA YEN KARAMAR HUKUMAR GWALE, DUKDA ALLAH BAI BASHI BAH YANZU AMMA ZAI FARA AIWATAR WA DA KADAN KADAN IN SHA ALLAH

MAJALISAR JIHA A GWALEMaiturare Support Organization Gwale 2027
01/06/2026

MAJALISAR JIHA A GWALE

Maiturare Support Organization Gwale 2027

Address

ABDULLAHI WASE Road GWALE LOCAL GOVERNMENT
Kano

Telephone

+2348104735719

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maiturare Support Organization Gwale 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share