Tushe Daya

Tushe Daya Community Development Association of Gobirawa, 'Yammata and Kofar Ruwa 'B'.

Permanently closed.
Assalamualaikum.A madadin wannan Page din, muna gayyatar alumma zuwa daurin auran iyar Mustapha Lawan Chairman na TUSHE ...
16/04/2025

Assalamualaikum.

A madadin wannan Page din, muna gayyatar alumma zuwa daurin auran iyar Mustapha Lawan Chairman na TUSHE DAYA.

Allah ya bada ikon zuwa amin.

Sakon Gayyata a Madadin TUSHE DAYA
18/03/2025

Sakon Gayyata a Madadin TUSHE DAYA

28/01/2025
17/01/2025

Assalamualaikum.

Yaran wannan anguwa Wanda sauke San zasuyi JAMB kuma suke da credit biyar su kira wannan number 08034604157.

Wannan damar ta yau ce kadai DAGA YANZU ZUWA KARFE 4 NA YAMMA.

Allah yasa mu dace amin.

Puhlicity Secretary.

Address

Kano

Telephone

+2348065688530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tushe Daya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tushe Daya:

Share