TEENSMATA Kano

TEENSMATA Kano TEENSMATA seeks to improve adolescent health and well-being through safe spaces and knowledge.

A duk lokacin da uwa ta dauki hutu kafin goyan wani cikin, tana samun cikaken kuzari da ita da dan data haifa da kuma wa...
11/07/2024

A duk lokacin da uwa ta dauki hutu kafin goyan wani cikin, tana samun cikaken kuzari da ita da dan data haifa da kuma wadatacen lokacin kula da ci gaban iyalinta.

Yin hakan yana taimakawa iyaye mata da ya ‘yansu samun cikakkiyar lafiya wanda zai basu damar ba da gudunmuwarsu wajen samarwa kowa ingantaciyyar rayuwa a gaba,

Mu karfafawa iyayemata musamman masu kananan shekaru ta hanyar ganin sunyi amfani da na’uikan tazarar haihuwa domin samun ingantaciyyar rayuwa a gaba.

’ummahTaDuniya ’ummah

Dear Adolescents🗣️,You have so much potential but drugs can quickly derail your dreams and ambitions. Don't let substanc...
26/06/2024

Dear Adolescents🗣️,
You have so much potential but drugs can quickly derail your dreams and ambitions. Don't let substance abuse steal your shot at an amazing life✨.

Instead, commit to staying healthy and drug-free. Invest that energy into pursuing your passions and taking care of your well-being.

Our TEENSMATA Youth Hub coordinators are ready to help you. Click the link in bio to speak with one today.

Kungiyar Teensmata na yiwa matasa murnar zagayowar ranar Sallah babba. Tare da fatan alheri, farin ciki da kwanciyar han...
16/06/2024

Kungiyar Teensmata na yiwa matasa murnar zagayowar ranar Sallah babba. Tare da fatan alheri, farin ciki da kwanciyar hankali yayin da ake shagulgulan Sallah. Allah ya sada mu da alkhairan da su ke wannan ranar

Barka da Sallah!

Today and always, we celebrate the amazing dads who guide us, light our path with unwavering love, and hold us steady th...
16/06/2024

Today and always, we celebrate the amazing dads who guide us, light our path with unwavering love, and hold us steady through life's storms.

Happy Father's Day!

The choices you make today will shape the path you take tomorrow. It is up to you to embrace your freedom and make choic...
12/06/2024

The choices you make today will shape the path you take tomorrow. It is up to you to embrace your freedom and make choices that shape a brighter future.✨
Together, we can all strive for a better tomorrow. Happy Democracy Day!

📢Dear adolescents, a brighter tomorrow awaits you. Protect it🔐! To***co companies are targeting young people like YOU, m...
31/05/2024

📢Dear adolescents, a brighter tomorrow awaits you. Protect it🔐!

To***co companies are targeting young people like YOU, making smoking look appealing while hiding the health risks.

Don’t fall for it! ❌🙅🏾‍♀️🙅🏾‍♂️

If you’re being pressured to smoke or finding it hard to quit smoking, we’re here to help you.

Walk into any of our TEENSMATA Youth Hubs to speak with a coordinator or click the link in bio to chat with one.

***coDay ***coDay

The USAID YPE4AH Project in collaboration with the Kano State Government, commemorated International Menstrual Hygiene D...
30/05/2024

The USAID YPE4AH Project in collaboration with the Kano State Government, commemorated International Menstrual Hygiene Day at Sabon Garin Doka, Ungogo LGA on May 8 2024. The theme for this year is .

The day was dedicated to raising awareness on the importance of good menstrual hygiene management. It was not just about breaking the silence and stigma around menstruation but also about empowering individuals with the knowledge and resources they need to manage their menstrual health with dignity.

During the event, a training session was conducted to teach both married and unmarried, adolescent girls, how to make reusable pads. This initiative aims to provide a sustainable and affordable solution for menstrual hygiene, ensuring that all adolescent girls in our community have access to the necessary tools to manage their periods safely and comfortably.

By making reusable pads, we not only reduce waste but also create a reliable and cost-effective option for menstrual care.

Together, we can make a difference.

Jinin al’ada wani bangare ne na cikar lafiyar haliitar Dan adam, ba abun kunya ba ne ba. Mu cire kunya mun rika tattauna...
28/05/2024

Jinin al’ada wani bangare ne na cikar lafiyar haliitar Dan adam, ba abun kunya ba ne ba. Mu cire kunya mun rika tattaunawa a fili akan abunda ya shafi jinin al’ada na mata.

Matasa, ku hanzarta wajen ziyartar Zauren matasa domin ku sami cikakaen bayani akan jinin al’ada tareda da samun duk wani tallafin da kuke bukata daga gurin jami’ar kula da zauren matasa. Jinin al’ada ba abun kunya ba ne ba kuma ba abun takura ba ne ba- Ya na daga cikin alama ta girma a halittar Dan adam.

Eating right isn't just about being healthy, it's about feeling amazing! 🤩Think about it: when you eat healthy food, you...
28/05/2024

Eating right isn't just about being healthy, it's about feeling amazing! 🤩

Think about it: when you eat healthy food, you have more energy to hang with friends, learn new skills, explore your interests, and take on any challenge. 🤸‍♀️📚🎨💪

So avoid unhealthy food and choose healthier foods that will make you feel good.

Need help figuring out how to have a more balanced diet? Our TEENSMATA Youth Hub Coordinators are here for you! 🙌

Walk into any of the Hubs or click the link in bio to chat with them.

Kin san cewa rashin tsafta a lokacin jinin al’ada yana haifar da wata kafa da kwayoyin cuta za si iya shiga jikin ki, Ki...
25/05/2024

Kin san cewa rashin tsafta a lokacin jinin al’ada yana haifar da wata kafa da kwayoyin cuta za si iya shiga jikin ki, Ki koyi dabarun tsabtace jikin ki musamman ma al”auraki, sannan ki yawaita wanke hannunki, Ki tuna cewa zama cikin tsabta yana kara yanayi na nutsuwa.

A zauren mu na matasa za ki samu Karin bayani akan hanyoyin da zaki bi don kasancewa cikin tsabta a yayin jinin al’ada. Ki ziyarci zauren matasa don magana da jami’ar da ke kula da zauren matasa ko kuma ki danna nan don shiga shafin mu na yanar gizo.

23/05/2024

Ya na da muhimmanci kowacce ‘ya mace a bata damar samun cigaban rayuwa, don haka kada rashin halin siyan kayan amfani da su yayin al’ada ya kawo mata tsaiko wajen samun nasara.
Yara mata kan shiga yanayi na kunya, kada mu tsangwame su, a lokacin da suke da bukatar kayan amfani a yayin jinin al’ada.
Akwai bukatar mu hada hannu don kawar da tsaiko da tabbatar da cewa yara mata sun sami kayyayakin amfani a yayin al’ada.

Jinin al’ada wani bangare ne na Halittar  “yaya mata, amma duk da haka akwai shaci fadi tareda da bayyanai marasa tushe....
20/05/2024

Jinin al’ada wani bangare ne na Halittar “yaya mata, amma duk da haka akwai shaci fadi tareda da bayyanai marasa tushe. Yana da kyau mu rungumi gaskiyar alamari ta hanyar ilimin da ya dace dön samar da yanayi al’ada

Ki ziyarci Zauren matasa na Teensmata da ke kusa da ke don fahimtar sauye- sauyen da jikinki ke fuskanata a lokacin da ki ke jinin al’ada. Tattaunawa da jami’ar kula da Zauren matasa zai taimaka miki wurin samun kwarin gwiwa da kuma sanin muhimmancin wannan gaba na cigaban lafiyar ki da na jikinki

Sai munyi magana da babbar murya sannan zamu kawo karshen tsangwamar da yara mata ke fuskanta a lokacin da suke jinin al'ada, kuma mu tabbatar da cewa duk mata na da damar samun abubuwan amfani da tallafin da suke bukata a wannan yanayin.

Address

Prof. Hafsat Ganduje Skills Acquisition Centre Ungogo, Along Panisau Road, Ungogo-Kano
Kano
7001001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TEENSMATA Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to TEENSMATA Kano:

Share