FYDA

FYDA TIJJANIYA YOUTH DEVELOPMENT ASSOCIATION

Permanently closed.
SAKON GAYYATA !!!     SAKON GAYYATA !!!
11/08/2026

SAKON GAYYATA !!! SAKON GAYYATA !!!

Maulidin shehu Tijjani rta wanda zaa gudanar a sani Abacha stadium k/mata kano.   Idan Abu na shehu Tijjani ne ka shafe ...
07/08/2026

Maulidin shehu Tijjani rta wanda zaa gudanar a sani Abacha stadium k/mata kano.
Idan Abu na shehu Tijjani ne ka shafe komai ka halarci wannan taro ba ruwanka da wata rigima ta wasu ko waye ko kace ni wane nake wai siyace Ah.

Kowa dakake gani wakilin shehu Tijjani ne, wani baya cewa na kori wane sai dai kai ka kori kanka idan baka kiyaye sharuɗanta ba.
Don haka mu shehu Tijjani muke gani ba kowa ba, ko A**ne ya gayyaceni maulidin shehu Tijjani zanje

Allah yasa mudace ya bamu istiqama ya barmu da shehu Tijjani rta ❤️ 🤲

TFYDA 🤲

SAKON GAYYATA !!!     SAKON GAYYATA !!!
04/08/2026

SAKON GAYYATA !!! SAKON GAYYATA !!!

SHEIKH M ATIKU SANKA DA SHEIKH M TIJJANI NA YAN MOTA
03/08/2026

SHEIKH M ATIKU SANKA DA SHEIKH M TIJJANI NA YAN MOTA

31/07/2026
30/07/2026

WANNAN SHINE AIKIN MU KUMA SHINE SUFAT MU...✍️✊️

30/07/2026
30/07/2026

Address

Kano
700251

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FYDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share