Shawall Barau I Jibrin Foundation

Shawall Barau I Jibrin Foundation Don Taimakawa Matasa Maza Da Mata Da Marasa Lafiya Da Iyayen Mu Mata

Ina ƙara miƙa saƙon ta’aziyya ta zuwa ga Maigirma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo, Hon. Lawan Najume, bisa rasuwar mai ɗak...
10/09/2026

Ina ƙara miƙa saƙon ta’aziyya ta zuwa ga Maigirma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo, Hon. Lawan Najume, bisa rasuwar mai ɗakinsa.

A madadina da iyalena, muna roƙon Allah Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata, Ya sanya ta cikin Aljannatul Firdausi.

Allah Ya ba Maigirma Hon. Lawan Najume da iyalansa haƙurin jure wannan babban rashi Amen Ya Allah.

Alh. Shawall Barau Jibrin
Shugaban Gidauniyar Shawall Barau Jibrin Foundation/ Talban Kabo

CONDOLENCE STATEMENTInna lillahi wa inna ilaihi raji’un.It is with profound sadness that I received the news of the pass...
02/08/2026

CONDOLENCE STATEMENT

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.

It is with profound sadness that I received the news of the passing of the renowned singer, Muhammadu Buhari (Kosan Waka).

The late Kosan Waka made remarkable contributions to the entertainment industry and used his talent to inspire and educate society through his music. His legacy and impact will continue to be remembered for generations.

On behalf of my family and the Shawall Barau Jibrin Foundation, I extend my heartfelt condolences to his family, friends, and countless admirers during this difficult time.

I pray that Almighty Allah forgives his shortcomings, envelops him in His infinite mercy, grants him Aljannatul Firdaus, and blesses his loved ones with the strength, patience, and fortitude to bear this irreplaceable loss.

May Allah (SWT) grant him eternal rest and make his final abode Aljannatul Firdaus. Ameen.

SBJ
Chairman, Shawall Barau Jibrin Foundation/ Talban Kabo
Sun- 2 Aug- 2026

Today, the Shawall Barau Foundation celebrates the strength, courage, and achievements of women in our communities and a...
08/03/2026

Today, the Shawall Barau Foundation celebrates the strength, courage, and achievements of women in our communities and around the world.

Women continue to inspire change, nurture families, lead innovations, and build a brighter future for generations to come.

Let’s honor their resilience, leadership, and endless contributions today and every day.

Alh. Shawall Barau Jibrin
Chairman Shawall Barau Jibrin Foundation
08- March- 2026

Shawall Barau I. Jibrin Foundation Shirin Ciyarwa na Azumin Ramadan 2026Shawall Barau I. Jibrin Foundation na farin ciki...
17/02/2026

Shawall Barau I. Jibrin Foundation Shirin Ciyarwa na Azumin Ramadan 2026

Shawall Barau I. Jibrin Foundation na farin cikin sanar da al’umma Shirin Ciyarwa na Azumin Ramadan 2026.

A karkashin jagorancin Shugaban gidauniyyar, Alh.Shawall Barau Jibrin, kamar yadda aka saba duk shekara, a wannan shekarar ta 2026 gidauniyar za ta ciyar da mutane 10,000 a wannan wata mai alfarma na Ramadan.

Ramadan wata ne na ibada, tausayi da kyautatawa. Muna sane da irin kalubalen da wasu iyalai ke fuskanta, musamman marasa karfi. Manufarmu ita ce samar da abincin buda baki, tare da kawo farin ciki da sauki ga masu bukata.

Mu hada kai tare domin yada alheri, tausayi da kauna a wannan wata mai albarka.

Allah Ya saka da alheri, Ya karbi ibadunmu, Ya kuma albarkaci kowa da kowa

Alh. Shawall Barau Jibrin
17- February- 2027

HELLO FEBRUARY Wishing everyone a February filled with love, success, peace, and positive vibes.May this new month bring...
01/02/2026

HELLO FEBRUARY

Wishing everyone a February filled with love, success, peace, and positive vibes.
May this new month bring progress, good health, and greater achievements for us all.

ALH. Shawall Barau Jibrin (Talban Kabo)
Chairman, Shawall Barau Foundation

A madadin Shawall Barau Jibrin Foundation da kuma iyalina, ina mika sakona na taya murna ga mahaifina da nake alfahari d...
30/12/2025

A madadin Shawall Barau Jibrin Foundation da kuma iyalina, ina mika sakona na taya murna ga mahaifina da nake alfahari da shi, shugaba kuma jagora na, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Mai Girma Senator Barau I. Jibrin, CFR, FCNA, bisa samun wannan gagarumar nasarar ilimi ta digirin Doctor of Philosophy (PhD) a fannin Corporate Entrepreneurship daga babbar jami’a mai daraja ta Maryam Abacha American University of Niger (MAAUN).

Wannan babbar nasara shaida ce ta jajircewarka ga nagarta, da kuma shugabanci mai hangen nesa. Tabbas abin alfahari ne kuma abin koyi gare mu baki ɗaya.

Muna taya ka murna, Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin, PhD, CFR, FCNA.

Allah Ya yi jagora, Ameen.

Himma Dai Matasa.
11/11/2025

Himma Dai Matasa.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shawall Barau I Jibrin Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share