Veridia Enterprenuership City

Veridia Enterprenuership City Empowering Innovators, Building a Digital Economy.

16/01/2026
13/01/2026

Dubban masu nuna goyon baya ga gwamnati Iran ne s**a yi dandazo a birnin Tehran da nufin ƙalubalantar masu zanga-zangar adawa da gwamnati dai dai lokacin da boren ya ƙazance tare da juyewa zuwa tarzoma inda aka ga shigowar ƙasashen yamma cikin lamarin waɗanda Iran ke kallo a matsayin maƙiya.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CLQS.f

08/01/2026

Jam'iyyar APC ta tabbatar da cewar Tinubu ne dan takararta a zaben 2027.
Shin a ganinku wadanne hujjoji APC ta za ta gatar wajen tallata takarar Shugaba Tinubu?

08/01/2026

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta ƙi amincewa da buƙatar da attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya gabatar na janye ƙorafin da ya shigar kan Engr. Farouk Ahmed, tsohon babban daraktan hukumar kula da harkokin man fetur ta Ƙasa NMDPRA.

ICPC ta bayyana cewa ta riga ta fara bincike kan zarge-zargen da aka yi akansa kuma za a ci gaba da gudanar da shi bisa tanadin dokokin da s**a kafa hukumar, ko da mai ƙorafin ya janye ƙarar.

Wata sanarwa daga kakakin ICPC, John Odey, ta tabbatar da karɓar wasiƙa daga lauyoyin Dangote ɗauke da kwanan wata 5 ga Janairun 2026, mai taken “Sanarwar Janye Ƙorafi kan Injiniya Farouk Ahmed, tsohon ACE/CEO na NMDPRA.”

Sanarwar ta kuma nuna cewa wasiƙar ta yi nuni da cewa wata hukumar tsaro daban ce ta karɓi batun.

Sai dai ICPC ta jaddada cewa hakan ba zai hana ko dakatar da binciken da take gudanarwa ba.

Hukumar ta nanata cewa tana da cikakken ikon doka da alhakin ci gaba da bincike kan duk wani zargi da ya shafi cin hanci da rashawa, domin kare muradun jama’a da tabbatar da gaskiya da adalci.

08/01/2026

Fadar gwamnatin Amurka ta bayyana cewa daga cikin hukumomin da abin ya shafa akwai 31 na Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda ta ce ayyukansu ba sa tafiya da muradun Amurka.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4pxXujt

06/01/2026

The former Vice president however noted that all contenders for the ADC ticket would submit themselves to a presidential convention, having

Address

Tsamiya Babba 23 Gezawa
Kano
700214

Telephone

+2349049429638

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Veridia Enterprenuership City posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Veridia Enterprenuership City:

Share