26/03/2026
Salam alaikum yan uwana yan arewa lokaci yayi da Yakamata muhada Kai domin ceto kasar mu daga abun yan apc domin tunda s**a hau bawani cigaba da muka samu daga arewacin Nigeria ya kamata duk Wanda yazo neman kuriarmu sai ya fada mana meyayi Kuma mezaiyi idan mun zabeshi 2027 damar na hannun mu da yardar Allah muhada kanmu domin cetor yankin mu abun yasheka ya Shafe mu ya shasu Dan hk ba zancen addini ko Jam'iya magana ake da cigaba kawai