05/07/2025
Assalamu Alaikum Barkanku da yamma
Yauma gashi dai kamar kullum kaya sun Kara haduwa
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Naji dadi wlh sosai ba kadan ba Yan marayuna suna ta samun abin arziki
Ga kaya nan cike da Leda har yagewa takeyi duka kayan yara ne jarirai zuwa shekara daya, biyu, uku
Yanzu idan sun Kara yawa zamu Maida su cikin jaka in sha Allah
Thank you
Rukayya Usman Muhammad
AF4CDF
President