Mubarak Adam wudil

Mubarak Adam wudil Well interest friendship

02/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sulaiman Ali Muhd Greates, Lawan Kanwa Mai Magani, Usman Aliyu Kajiji, Muhammad Hamisu Usman, Nafi U Abdullahi Makaurachi, Musa Aliyu Guza, Sulaiman Yakubu, Ibrahim LadanCharji, Abdul Hameed, Ibrahim Mustpha, Sadik Jovic, Dan Malam

14/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdi Lasoco, Abubakar Inusa Ahmd

05/08/2023

Banbanchin MARYAM SHATTY da Dr MARIYA MAHMUD BUNKURE

DAGA Hon. Mubarak Adam Wudil

PRP

Dikkanin su Yan kano ne kuma muna alfahari dasu kasancewarsu kanawa Kuma halastattun yan jam'iyyar APC

Babu shakka dik inda arziki yake zakaso ya kasan a wajenka ko inba haka ba to a wajen Wanda yake kusa dakai ballanta Kuma mukami na siyasa.

Dr MARIYA BUNKURE kwararriya ce a fannin lafiya wacce tafi kwarancewa a fanin lafiyar iyali Kuma gogaggiya ce a harkar jama'a da shugabanchi

Bayan kasan cewarta ma'aikachiya Lafiya ta zama daya daga chikin commissioner na Ganduje a 2020
Wanda ta rike ministry for higher education ta jahar kano, bayan haka Yar gwawarmaya ce wacce take karaji ga al'amuran Mata da Yara da marassa galihu Dan cheto rayuwasu

Maryam shatty itama ma'aikachiya Lafiya ce wacce ta kwarance afanin lafiyar Kashi da tsoka Kuma tana da kwarancewa a fannuka dama musamman a social Media

Balancing!!!!!

Dan an chanza sunnan Maryam shatty an maye gurbinsa da Dr MARIYA BUNKURE ai ba wani abin zagi bane da dorawa wani laifi dik Mai hankali ya kamata yayi nazari ya kalli Dr MARIYA da Dr Maryam shatty ya San Wanda yafi chanchanta

Kujerar minister fa ba karamar kujera bace Kuma kowa ya kalli yadda shugabanchin yake da yadda ake San shugaba ya kasance Kai kasan akwai gyara a wajen Maryam idan har gaskiya ake so

Dan tana jikar gidan dabo bashi yake nufin tafi kowa tsarki a kano ko alfarma ba idan Kuma ana kallon wahalartawa jam'iyyar akwai Wanda s**a fita a kano Dan Kuna zagin Ganduje wai Dan Kuna ganin shiyayi ruwa yayi tsaki wajen chanzawa wannnan tinanin kune da rashin lissafi na Rayuwa irin naku, Kai ko ba'ace maka komai daga ganin irin hotunan ta dasuke yawo kasan ba a shiryawa kawo gyara a gwamnati ba inda irinsu za'a bawa minister

Daga karshe muna fatan alkhairi

👏👏👏👏👏👏👏👏

Allah nuna Mana lokachin
05/08/2023

Allah nuna Mana lokachin

05/07/2023

Wato gaskiya indai aka tafi a haka akwai matsala gaskiya

Na saurari wani vedio da gidan radio Freedom Radio Nigeria s**a Sanya Dan gane da yadda gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta shafa musu Jan fenti a jikin ginin inda suke neman abinchisu a kasuwa katin kwari kano

magana ta gaskiya yakamata a duba yadda halin Rayuwa da muka tsinchi kanmu yanzu a chiki musamman tabarbarewa kasuwanchi a kano dama duniya baki daya da yadda Rayuwa tai tsada Amma ace ba ataimaka musu ba kuma sai a je a nima kassarasu kuma mutanen Nan su tabbatar da dik wata ka'ida sunbi Amma hakan bai gamsar da gwamnati har ikirari suke sai an rushe 'yan kasuwar kwari wlh kowa yasan yadda s**a bada gudun mawa Dan kafuwar gwmanati Amma yanzu wai yan kasuwa ake bi ake lalata musu wajen kasuwanchisu haba Dan Allah

Daga karshe muna rokon gwamnatin kano tayiwa Allah taiwa Annabi mu rusau din Nan wlh mun hakura a barshi haka Dan Allah

Hon Mubarak Adam Wudil
PRP
5/07/2023

05/07/2023
05/07/2023

To ko ita gwananti da ta gabata a kano da ake Mata kallon awun igiya tana da tsari wajen raba mukamanta

Ko yau Allah yayi shigowarka jam'iyyar indai kana da mutane zasu baka gurbi da mukami kuma zakuyi aiki tare Dan chi gaban gari da al'umar su illah dai Dan abinda ba'a rasa ba

Amma su wadannan mutane na chikin gidan ma hayaki ake musu su kuma sin gasa magana

Allah sarki amfamin su jagora kenan Muaz Magaji indai suna chiki sufa ba ai musu haka Dole sai an magantu

Address

Sabon Gari
Kano

Telephone

+2347031384807

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mubarak Adam wudil posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share