Gaya Community Literacy Center

Gaya Community Literacy Center Gaya Community Literacy and Empowerment Center is Community organization to promote Education

Musan Dabbobinmu: Creeping Animals1. Maciji- English: Snake  - Scientific name: Serpentes  2. Kadangare- English: Lizard...
13/03/2026

Musan Dabbobinmu: Creeping Animals

1. Maciji
- English: Snake
- Scientific name: Serpentes

2. Kadangare
- English: Lizard
- Scientific name: Lacertilia

3. Gizo-gizo
- English: Spider
- Scientific name: Araneae

4. Tururuwa
- English: Ant
- Scientific name: Formicidae

5. Jinjirin maciji (Caterpillar)
- Hausa: Jinjirin kwari
- English: Caterpillar
- Scientific name: Lepidoptera larvae

6. Centipede
- Hausa: Kunkuru mai ƙafa da yawa
- English: Centipede
- Scientific name: Chilopoda

7. Millipede
- Hausa: Kunkuru mai ƙafa masu yawa sosai
- English: Millipede
- Scientific name: Diplopoda

8. Kwaro
- English: Beetle
- Scientific name: Coleoptera

9. Kunkuru (Tortoise)
- English: Tortoise
- Scientific name: Testudinidae

10 Kada
- English: Crocodile
- Scientific name: Crocodylidae

✨ Waɗannan dabbobin da ke rarrafe suna taka muhimmiyar rawa a tsarin halitta. Duk da cewa wasu suna da ban tsoro, kowanne yana da rawar da Allah ya halitta shi don takawa a duniya.

copied

DARASIN YAU:-YADDA AKE KIWON KAJI BROILERS DAGA RANAR FARKO ZUWA RANAR KARSHE.Ga cikakken darasin kiwon kajin broiler da...
30/01/2026

DARASIN YAU:-
YADDA AKE KIWON KAJI BROILERS DAGA RANAR FARKO ZUWA RANAR KARSHE.

Ga cikakken darasin kiwon kajin broiler daga ranar 0 zuwa sati 6, a tsari mai sauƙin fahimta—hadi da abinci, magani, zafi, tsabta, da kurakurai da ake yawan yi.

DARASIN KIWON KAJI BROILER (0–6 WEEKS)
1. SHIRI KAFIN KAJI SU ISO
Kafin ka karɓo kaji:
Tsaftace daki sosai, Yi shara Ka wanke dakin da ruwan ganyen dalbejiya Wanda ya kwana ajike, Shimfiɗa Buntu sai a shimfida kwali (kauri 2–3cm), Tabbatar da wuta (bulb/charcoal)💡, Ajiye ruwa asa glucose da Abinci cikin abun Zubawansu. Akula Kar abar dakin da Sanyi sai dumi kuma guru Kar yayi musu Fadi da yawa ayi daidai Yadda zasu dumama da kyau.

2. RANAR 0–7 (SATI NA FARKO)
🔥 Zafi: 32–34°C akula Idan kaji suna taruwa = sanyi. Idan suna gujewa wuta = zafi ya yi yawa. Idan suna watse ta koina daidai Kenan.
💧 RUWA:- Ruwan ɗumi (ba sanyi ba) Amma bakuma ruwan zafi ba irin daidai dinnan na Sanyi haka.
Sanya: Antibiotic + Multivitamin (ranaku 3)
ABINCI:- Starter feed, Ciyarwa koda yaushe
💊 MAGANI:- Ranar 3–5: Antibiotic (Enrofloxacin, Doxygen).
Ranar 7: Vaccine wato rigakafin Gumboro (ta ruwa)

3. SATI NA 2 (8–14 days)
Rage zafi kaɗan
ABINCI:- Canza abinci zuwa Grower feed,
Tsaftace ruwa kullum Hadi da maganin Anti biotic da Multivitamin.
💉 MAGANI:- Ranar 14: Rigakafin Alluran Gumboro booster, Vitamins bayan allura.

4. SATI NA 3 (15–21 days)
Rage wuta KO dumi sosai, Ƙara iska (ventilation), Kada a cunkushe kaji akula Ko Babu wuta (idan yanayi ya yi kyau) Ƙara sarari (space)

💊 MAGANI:- Anti-coccidiosis (Amprolium ko ESB3),Vitamins da Antibiotic dasu garin Kashi bone meal.

5. SATI NA 4 (22–28 days)
Ruwa mai tsabta sosai idan lokacin zafine ruwan Mai Dan Sanyi idan da Sanyine ruwa Mai daidaito.
💉 MAGANI:- Ranar 21–28: Newcastle (Lasota)

6. SATI NA 5 (29–35 days)
ABINCI:- Acanza daga Grower zuwa finisher har a fitar dasu.
Wasu suna fara Finisher a satin dazasu fitar ne Kadai.

7. SATI NA 6 (36–42 days)
ABINCI
Finisher feed
Kar a sake

Address

Gaya Special Primary School, Gaya Town
Kano

Telephone

+2348108037644

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaya Community Literacy Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gaya Community Literacy Center:

Shortcuts

Share