MAG Gaskiya News

MAG Gaskiya News Peace and unity

HON. MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI Aci dadi lafiya📌, muna tawagar Madugu 🦾.MAG GASKIYA NEWS
31/12/2025

HON. MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI

Aci dadi lafiya📌, muna tawagar Madugu 🦾.

MAG GASKIYA NEWS

Babu munafiki kamar wanda yakeso ya kaiwa makiya Kano, nasarar Kwankwaso da Kwankwasiyya 📌HON. MUQADDAM ABDULGANIYU NABU...
30/12/2025

Babu munafiki kamar wanda yakeso ya kaiwa makiya Kano, nasarar Kwankwaso da Kwankwasiyya 📌

HON. MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI

Ko ni Madugu ya tsayar takarar Gwamna sai na Kada Abba Gida Gida a zaben 2027. Hon. MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI
30/12/2025

Ko ni Madugu ya tsayar takarar Gwamna sai na Kada Abba Gida Gida a zaben 2027.

Hon. MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI

Idan tunanin baza muci zabe bane idan bamu koma APC ba wannan kuma mun munanawa Allah zato, domin shine fa ya bamu lokac...
30/12/2025

Idan tunanin baza muci zabe bane idan bamu koma APC ba wannan kuma mun munanawa Allah zato, domin shine fa ya bamu lokacin da bamu da ko kansila a garin nan.

Siyasa makaranta ce -Kwankwaso malami, Kwankwasiyya ajin darasi.
30/12/2025

Siyasa makaranta ce -
Kwankwaso malami, Kwankwasiyya ajin darasi.

MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI ya bayyana cewa ya dauki darasi mai yawa a harkar siyasa, yana mai jaddada cewa kowace gog...
29/12/2025

MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI ya bayyana cewa ya dauki darasi mai yawa a harkar siyasa, yana mai jaddada cewa kowace gogayya tana zuwa da ilimi, hakuri da hangen nesa na gaba. Wannan bayani ya fito ne a yayin da yake bayyana godiyarsa ga Allah Madaukakin Sarki bisa kariya, lafiya da damar da aka samu har zuwa wannan lokaci.

A cewarsa, siyasa makaranta ce da ke koyar da juriya, tsari, da fahimtar al’umma. Ya kara da cewa abubuwan da ya fuskanta sun kara masa basira da fahimta, tare da kara masa kudurin ci gaba da hidima cikin gaskiya da rikon amana.

“Na dauki darasi dayawa a siyasa. Allah ya kaimu 2027 da rai da lafiya,” in ji MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI, yana mai nuna fatan alheri da zaman lafiya ga kasa da al’umma baki daya.

MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI ya bukaci matasa da magoya baya da su ci gaba da jajircewa, su rungumi gaskiya da hadin kai, tare da dogaro ga Allah a dukkan lamurra.

📌 Allah ya kaimu 2027 da rai da lafiya

✍🏻 MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sasanta gwamnan jihar Ribas, Siminilayi Fubara da Ministan Abuja, Nyesom Wike ka...
27/06/2025

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sasanta gwamnan jihar Ribas, Siminilayi Fubara da Ministan Abuja, Nyesom Wike kamar yadda fadar shugaban ƙasar ta bayyana.

Wike da Fubara sun shafe tsawon lokaci suna faɗa da juna, abin da ya kai ga ayyana dokar ta-ɓaci da dakatar da gwamnan na tsawon wata shida.

A cewar Wike, "komai ya wuce, mun amince mu yi aiki tare saboda mu 'yan uwan juna ne."

Shi kuwa Fubara cewa ya yi, "abin da jihar Ribas take buƙata shi ne zaman lafiya kuma za mu yi komai don tabbatar da hakan."

📸 - Gwamnatin Najeriya

-M A G Gaskiya News

INA TAYA AL'UMMAR MUSULMI MURNAR SHIGA SABUWAR SHEKARA HIJIRA TA 1447-MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI
27/06/2025

INA TAYA AL'UMMAR MUSULMI MURNAR SHIGA SABUWAR SHEKARA HIJIRA TA 1447

-MUQADDAM ABDULGANIYU NABULISI

Address

Kano

Telephone

+2349028861120

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAG Gaskiya News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to MAG Gaskiya News:

Share