15/09/2026
ALHAMDULILLAH
DAY 10
A ranar Juma'a 22nd R.Auwal,1448_4th September,2026. ALMUTASADDIQUN CHARITY FOUNDATION Sun gabatar da koyon sana'o'i Karo na biyar wanda s**a debi zunzurutun marayu,suke koya musu sana'o'in Kayan kanti na maza da mata,Allah ya saka wa dukkan masu tallafawa wannan cibiya da Alherinsa,Amin.