Uthman Bn Affan Youth Foundation Of Nigeria - Ubayfon

Uthman Bn Affan Youth Foundation Of Nigeria - Ubayfon UBAYFON is a Foundation that provides Islamic education, academic & social welfare support, entrepreneurship opportunities to the ummah

Presentation of    and   to outstanding students at Uthman Bin Affan Islamic Center, Naibawa   and    giving day Faceboo...
16/09/2026

Presentation of and to outstanding students at Uthman Bin Affan Islamic Center, Naibawa and giving day Facebook Facebook Marketplace Assistant

16/09/2026

Class 4 students reciting Matn Al-Urjuzah Al-Sunniyyah at the annual Speech & Prize Ceremony Uthman Bin Affan Islamic Center, Naibawa.

13/09/2026

1st Uthman bin affan Islamic centre Speech and price giving day

10/06/2026

Wannan kungiya tana neman taimako domin gyara wannan gida Wanda ruwan sama ya lalalata. Ana buΖ™atar Gudunmawar Kudi, yashi, siminti, ko Dutse don gyara gidan.
Domin bada gudunmawarka, zaka/ki iya turawa Kai tsaye ta wannan account:
*Taj bank ACCOUNT*
*0013518331*
*UBAYFON INITIATIVE FOR EDUCATIONAL*
Ko kuma a kira wadannan lambobi
08144861059
09061300340 Facebook Facebook for Creators Facebook Marketplace Assistant

πŸ“’ *GAYYATA TA MUSAMMAN GA β€˜YAN’UWA MAZA* πŸ“’ _UBAYFON Initiative for Educational and Community Development_ Na farin cikin...
24/05/2026

πŸ“’ *GAYYATA TA MUSAMMAN GA β€˜YAN’UWA MAZA* πŸ“’

_UBAYFON Initiative for Educational and Community Development_

Na farin cikin gayyatar ku zuwa muhimmiyar muhadara mai albarka mai taken:

πŸ•Œ *β€œIbadah a cikin kwanaki 10 na farkon Zul Hijja”*

πŸŽ™ Mai Gabatarwa:
*Malam Sulaiman Umar
(Abu Ubaidullah, Gyaran Aure)*

πŸ“… Rana: *Lahadi, 24 ga Mayu, 2026*
⏰ Lokaci: *:tsakanin magariba zuwa isha*
πŸ“ Wuri: *Masallacin Uthman Bin Affan, Naibawa*

Muna gayyatar ku da ku halarta domin amfana da falalar wadannan kwanaki masu albarka.

Ku yada wannan gayyata domin samun lada. 🀍

Domin bibiyar ayyukan wannan kungiya, duba wadannan shafukan
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
*UBAYF page*
https://www.facebook.com/share/14jQnqpK5K/

Twitter Account: https://x.com/UBAYF_?t=XtSXrylt1fO6GE4cCw2hDQ&s=09

Instagram Account: https://www.instagram.com/uthmanbinaffanyouthfoundation?igsh=Y3RiYTd5ZnM2czVs
Facebook
Tiktok account:
tiktok.com/

πŸ“’ *GAYYATA TA MUSAMMAN GA β€˜YAN’UWA MATA* πŸ“’ _UBAYFON Initiative for Educational and Community Development_ Na farin cikin...
24/05/2026

πŸ“’ *GAYYATA TA MUSAMMAN GA β€˜YAN’UWA MATA* πŸ“’

_UBAYFON Initiative for Educational and Community Development_

Na farin cikin gayyatar ku zuwa muhimmiyar muhadara mai albarka mai taken:

πŸ•Œ *β€œIbadah a cikin kwanaki 10 na farkon Zul Hijja”*

πŸŽ™ Mai Gabatarwa:
*Malam Sulaiman Umar
(Abu Ubaidullah, Gyaran Aure)*

πŸ“… Rana: *Lahadi, 24 ga Mayu, 2026*
⏰ Lokaci: *10:00 na safe*
πŸ“ Wuri: *Masallacin Uthman Bin Affan, Naibawa*

Muna gayyatar ku da ku halarta domin amfana da falalar wadannan kwanaki masu albarka.

Ku yada wannan gayyata domin samun lada. 🀍

Domin bibiyar ayyukan wannan kungiya, duba wadannan shafukan
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
*UBAYF page*
https://www.facebook.com/share/14jQnqpK5K/

Twitter Account: https://x.com/UBAYF_?t=XtSXrylt1fO6GE4cCw2hDQ&s=09

Instagram Account: https://www.instagram.com/uthmanbinaffanyouthfoundation?igsh=Y3RiYTd5ZnM2czVs

Tiktok account:
tiktok.com/
Facebook

05/03/2026

DA DUMI-DUMI l Sarkin Musulmi Sa'ada Abubakar, ya ja kunnen masu yunkurin sukan shari'ar Musulunci a Najeriya, Inda sarkin ya tabbatar cewar Najeriya ba za ta ci gaba da lumunta ba kan duk wani da aka k**a yayi Ι“atanci ga Manzon Allah (SAW) hukunci mai tsaurin gaskene zai yi aiki akan duk wanda aka k**asa da aikata Ι“atanci din.

Kuna bukatar samun sahihan Labarai? shigo shafinmu mai farin jini na Jaridar πŸ‘‰πŸΎALFIJIR NEWSπŸ‘ˆπŸ½ ku yi Following karku bari komai yana wuceku.

Address

No. 1675 Naibawa TSG Mak**a
Kano
700104

Telephone

+2349036140929

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uthman Bn Affan Youth Foundation Of Nigeria - Ubayfon posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Uthman Bn Affan Youth Foundation Of Nigeria - Ubayfon:

Shortcuts

Share