Kaura Goje Media For Democracy

Kaura Goje Media For Democracy Manufamu Al'ummarmu Domin Cigaban Mazabarmu

Duk wanda ya wofantar da Kaura goje mun shirya daura zare da shi ko wacce kujera yake rike da ita
07/05/2026

Duk wanda ya wofantar da Kaura goje mun shirya daura zare da shi ko wacce kujera yake rike da ita

Me  yan' mazabar Kaura Goje zasu kirga dangane da kujerar shugaban karamar hukumar Nassarawa.     Riba  ko  Asara  ?
04/05/2026

Me yan' mazabar Kaura Goje zasu kirga dangane da kujerar shugaban karamar hukumar Nassarawa. Riba ko Asara ?

Irin ayyukan da kayi a mazabar ta tudun wada  irinsu muke son gani a Kaura Goje ba wai kawai dannar kirji zakayi mana ba...
02/05/2026

Irin ayyukan da kayi a mazabar ta tudun wada irinsu muke son gani a Kaura Goje ba wai kawai dannar kirji zakayi mana ba Dan shehu, tun kafin a rantsar da kai muka damka maka bukatun mazabar Ƙaura Goje ranar 13 ga watan Maris 2023 a gaban ofishin Kaura Goje Media For Democracy don haka muna rike da katin nan zaben mu muna jira muga me za'ayi mana domin musan yadda ya dace muyi amfani dasu

KIFI NA GANIN KA MAI JAR TAGIYA

Umar Abdullahi Abubakar
Badaru Bashir Ahmad
Dan Dabo Kaura Goje
Still Abdulmumin Isah
Kaura Goje
Abdulmumeen Rabiu Ƙaura Goje
Gidan Ruwa Gama
Iliyass Abbakar Sadeeq
Miqdad Bashir Mai Agogo
Mahmud Sabo Usman
Gamayyar kungiyoyin kauragoje
Hassan Hussain

Shin gina Aji a makarantar Kaura Goje  itace bukatar ku ya ku Al'ummar wannan mazaba ?
23/04/2026

Shin gina Aji a makarantar Kaura Goje itace bukatar ku ya ku Al'ummar wannan mazaba ?

21/04/2026

Wasiku guda biyu kenan na tunatarwa da Dr. Mustapha Usman Baba ya rubutawa Dan malajissar tudun wada Hassan Hussain a ma...
21/04/2026

Wasiku guda biyu kenan na tunatarwa da Dr. Mustapha Usman Baba ya rubutawa Dan malajissar tudun wada Hassan Hussain a mabambamtan lokuta
ranar 22 Jul 2024 da kuma 28 Apr 2025 amma yayi kunnen uwar shegu tareda yin watsi da wannan tunatarwa akan wadannan tituna da yayi alkawari sannan ya kira wakilan Gamayyar kungiyoyin kauragoje da suna (WANZAMAI) saboda sun nemi jin Ina aka kwana dangane da bukatu da hakkokin Al'ummar wannan mazaba ta Kaura Goje yayin da yake malala ayyuka a yankin sa sannan ya aiko da sako ta bakin yaran sa cewa mu yan' Kaura goje bamu san kanmu ba. Lallai ya kamata mu nuna masa cewa Kaura Goje mun farka




Dan Dabo Kaura Goje
Umar Abdullahi Abubakar
Still Abdulmumin Isah
Abdulmumeen Rabiu Ƙaura Goje
Gidan Ruwa Gama
Badaru Bashir Ahmad

Sakon Member dan tudun wada kenan zuwa gare ku yan' mazabar Kaura goje  ya rage naku  ku nuna masa yan' siyasa ake wakil...
19/04/2026

Sakon Member dan tudun wada kenan zuwa gare ku yan' mazabar Kaura goje ya rage naku ku nuna masa yan' siyasa ake wakilta ko Al'ummah ranar 16 / 1 /2027

Address

Street PRP By Court Nassarawa LGA
Kano
700282

Telephone

+2349069086926

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaura Goje Media For Democracy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kaura Goje Media For Democracy:

Share