Tauraruwa youth organization kano municipal

Tauraruwa youth organization kano municipal Don haskaka haske acikin rayuwar al'ummarmu

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNAllah yayiwa sheikh Dr ahmad BUK wanda ake kirada ahmad bamba me kala haddasana rasuwa...
07/01/2022

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah yayiwa sheikh Dr ahmad BUK wanda ake kirada ahmad bamba me kala haddasana rasuwa ayau juma'a,

Kungiyar TAURARUWA tana mika ta'aziyyarta ga al'umar musulmi na wannan babban rashi da akayi na malamin addini, muna rokon allah madaukakin sarki ya jikansa ya karbi bakuncinsa allah yasadashi da annabi muhammad s.a.w.

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.Kungiyar TAURARUWA tana mika sakon ta'aziyyarta ga al'ummar jihar kano abisa rashi da...
03/01/2022

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.

Kungiyar TAURARUWA tana mika sakon ta'aziyyarta ga al'ummar jihar kano abisa rashi damukayi na uba alhaji bashir usman tofa
Hakika munyi rashi.
Muna rokon allah madaukakin sarki yajikansa ya gafarta masa, allah ya azurtamu da irinsu masu kishinmu masuson cigaban al'umma.

TAURARUWA YOUTH ORGANIZATION KMCKungiyar TAURARUWA tana taya daukacin al'ummar nigeriya murnar shiga sabuwar shekara,Mun...
31/12/2021

TAURARUWA YOUTH ORGANIZATION KMC

Kungiyar TAURARUWA tana taya daukacin al'ummar nigeriya murnar shiga sabuwar shekara,
Muna rokon allah madaukakin sarki yasa munshiga asa'a allah yabawa kasarmu nigeria zaman lafiya da bunkasar arziki.

Wannan qungiya ta TAURARUWA ta shirya tsaf don ganin wadannan manufofi nata sun zagaya cikin al'ummar wannan yanki lungu...
01/12/2021

Wannan qungiya ta TAURARUWA ta shirya tsaf don ganin wadannan manufofi nata sun zagaya cikin al'ummar wannan yanki lungu da saqo

Address

Kofarmata
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tauraruwa youth organization kano municipal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tauraruwa youth organization kano municipal:

Share