AGE Caps selling and washing services.

AGE Caps selling and washing services. Mu yi karatu, mu yi zikiri sannan kuma mu yabi Annabi AS. Allah ya tabbatar damu a masoya Shugaba SAW.

An buƙaci kotu ta soke naɗin da aka yi wa Hannatu MusawaHanatu MusawaHannymusawaCopyright: HannymusawaWata ƙungiyar fara...
31/08/2023

An buƙaci kotu ta soke naɗin da aka yi wa Hannatu Musawa
Hanatu Musawa
HannymusawaCopyright: Hannymusawa
Wata ƙungiyar farar-hula da ake kira 'Incorporated Trustees of Concerned Nigerians' ta kai sabuwar ministar raya al'adu, Hannatu Musa Musawa Kotu inda ta buƙaci a soke naɗin da aka yi mata.

Ƙungiyar ta kare manufofinta kan bukatar hakan, saboda korafe-korafen da s**a biyo bayan gane cewa ministar ba ta kammala aikin yi wa ƙasa hidima ba wato NYSC.

Masu shigar da karar karkashin jagorancin Deji Adeyanju sun buƙaci kotu ta duba kundin tsarin mulkin ƙasa ta fayyace musu idan mutum na iya haɗa aikin hidimar ƙasa ta NYSC da kuma muƙamin minista a lokaci guda.

Sannan sun buƙaci a ci tarar ministar naira miliyan 100 da kuma naira miliyan ɗaya kuɗin ɓata lokaci a kai ta kotu.

Takardun da s**a miƙawa kotu mai shafi 13 sun kuma bayyana cewa, Hannatu Musawa ta amsa cewa yanzu take NYSC ɗinta, kuma an tura ta Abuja domin hidimtawa ƙasa.

Korafin nasu na jadadda cewa babu dokar NYSC da ta amince mai hidimatawa ƙasa ya karɓi wani aiki na gwamnati ko muƙamin siyasa.

Ƙungiyar ta ce ya zama wajibi a yi adalci wajen wannan shari'a.

Daga BBC Hausa

Place your order 😋🥰
07/08/2023

Place your order 😋🥰

Place your order.08069610340
25/03/2023

Place your order.
08069610340

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AGE Caps selling and washing services. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to AGE Caps selling and washing services.:

Share