19/12/2023
ARRIGASIYYU TAKES OVER AS MANAGING DIRECTOR, KEPA.
19th December, 2023
Earlier today, Dr. Yusuf Yakubu Arrigasiyyu received handover notes and assumed duty as the Managing Director, Kaduna Environmental Protection Authority.
While receiving the handover notes, he pledged to make Kaduna State among the neatest states in the county, in line with Governor Uba Sani's agenda.
A safiyar yau ne, Shugaban Hukumar Mahalli na jihar Kaduna, Dr. Yusuf Yakubu Arrigasiyyu ya amsa ragamar Hukumar.
Bayan karbar ragamar Hukumar, ya mika godiyar sa ga daruruwan masu fatan alheri da s**a zo Taya shi Murna, da fatan Allah ya sanya su kammala aiki lafiya. Hakanan, ya mika godiyan sa ga me girma Gwamnan Jihar Kaduna, Senator Uba Sani bisa nada shi wannan mukamin, tare da bada tabbacin ba ze ba shi kunya ba.
Ya kara da cewa, ze yi aiki tukuru hade da masu ruwa da tsaki wajen tabbatar da jihar Kaduna ta yi zarra a tsafta, wanda hakan na cikin muradin gwamnatin jihar ta Kaduna.