26/11/2023
SANARWA!💥
Ga Wanda s**a Neman Admission Na Masters Degree da PhD na Hon. Umar Ajilo International Scholarship facilitation Kuma Sunyi Qualifying a List din da aka fitar a Satin daya Gabata, Toh Ana Bukatar Su Garzaya Sukai Takardun Su Original da photocopy ga Wadan mutanen na kowace Mazaba.
Zasu iya Samun Karin bayani a wurin wakilan mu na kowace Mazaba insha Allah.
Allah yabada Sa'a 🙏