12/09/2024
Bismillaahir Rahmaanir Raheem!
Yau 12/9/2024 Hon Ayuba Mato Mariri Mariri Door to door Campaign tayi zama da Qungiyar (NATA MARIRI BRANCH) mun saurari kokensu tare da bayyana goyon bayansu ga Hon. Ayuba Mato Mariri ✊
Muna gdy Matuka Allah yasa Wannan kujera ta zama alkhairi ga Al'ummar mazabar Garu Ward Baki daya 🤲